• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: August 2018

Uncategorized

George Weah zai karrama Wenger da babbar lambar yabo

admin August 31, 2018 No Comments

George Weah zai karrama Wenger da babbar lambar yabo Daga Aliyu Mustapha Shugaban kasar Liberia George Weah zai karrama tsohon kocinsa, Arsène Wenger, da lambar…

View More George Weah zai karrama Wenger da babbar lambar yabo
Labarai Wasanni

Ko Raheem sterling zaije Madrid ?

admin August 31, 2018 No Comments

Ko Raheem sterling zaije Madrid ? Daga Aliyu Mustapha Ita kuwa Sky Sports ta bayar da rahoton cewar Real Madrid tana sha’awar sayen dan wasan gaban Manchester City Raheem Sterling, mai…

View More Ko Raheem sterling zaije Madrid ?
Labarai Wasanni

Nasarar Tottenham kan Man U, Babban sakone

admin August 31, 2018 No Comments

Nasarar Tottenham kan Man U, Babban sakone Inji Kane. Daga Aliyu Mustapha A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Sky Sports, dan…

View More Nasarar Tottenham kan Man U, Babban sakone
Labarai Wasanni

Na fi duk wani kocin firimiya — Mourinho

admin August 31, 2018 No Comments Man CityMan UMorinhoZidane

Na fi duk wani kocin firimiya — Mourinho Daga Aliyu Mustapha Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce ya fi duka masu horas da kungiyoyin…

View More Na fi duk wani kocin firimiya — Mourinho
Duniyar Finafinai

Hadiza Gabon tana son yin aure

admin August 31, 2018 No Comments Adam ZangoAli NuhuHadiza Gabom. Ali Jita

Hadiza Gabon tana son yin aure Shahararriyar ‘yar fim din Kannywood din nan, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne…

View More Hadiza Gabon tana son yin aure
Duniyar Finafinai

Su wa ye fitattu a Kannywood bana?

admin August 31, 2018 No Comments

Su wa ye fitattu a Kannywood bana? An fitar da jerin sunayen ‘yan wasa da fina-finan da za su iya samun lambar yabo ta Kannywood.…

View More Su wa ye fitattu a Kannywood bana?
Duniyar Finafinai

Na yi nadamar fitowa a akasarin fina-finan da na yi

admin August 31, 2018 No Comments Adam ZangoAli NuhuFM

Na yi nadamar fitowa a akasarin fina-finan da na yi — Adam Zango   Mun dauko makune daga  hirar da BBC ta yi da jarumin,…

View More Na yi nadamar fitowa a akasarin fina-finan da na yi
Duniyar Finafinai

Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya

admin August 31, 2018 No Comments Fina-finaiFoofxallTamaula

Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya —Aisha Tsamiya fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Aisha Aliyu, wacce aka fi sani da suna…

View More Yadda na ji rauni a fim din Dakin Amarya
Labarai

 An kama wata mahaukaciya mai sayar da sassan jikin Mutum a Legas

admin August 30, 2018 No Comments DPOIGPLagosSojojiYan sanda

An kama wata mahaukaciya mai sayar da sassan jikin Mutum a Legas Daga Madina Ibrahim Rundunar yan sanda ta tabbatar da kama wannan matar mai…

View More  An kama wata mahaukaciya mai sayar da sassan jikin Mutum a Legas
Labarai Wasanni

Ronaldo na kara tunzura Jubentus Ta Nemi Marcelo

admin August 30, 2018 No Comments

Ronaldo na kara tunzura Jubentus Ta Nemi Marcelo Daga Aliyu Mustapha Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Jubentus, Cristiano Ronaldo yanason kungiyar tayi kokari…

View More Ronaldo na kara tunzura Jubentus Ta Nemi Marcelo

Posts navigation

Page 1 Page 2 … Page 7 Next page

Recent Posts

  • An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier League
  • Kakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a Gwamnatinsa
  • Zaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Zaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Gwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top