Majalisar Xinkin Duniya ta nuna damuwa kan yadda ake sanya yara qanana a kungiyar Ta’addanci Daga Zubairu M Lawal Majalisar Xinkin Duniya tace sama da yara qanana 8000 suke rike a hannun yan ta’addan Boko Haram daga shekarar 2014 zuwa yanzu . Majalisar Xinkin Duniya ta koka game da halin Ta’addanci da kungiyoyi ire iren na Boko Haram dake ayyukan Ta’addanci ke sanya yara qanana. Tace kungiyar babu abinda takeyi da yaran face koyar dasu ayyukan Ta’addanci na kashe kashen alumma. Tace ;tun a shekarar 2009 da kungiyar yan ta’addan Boko Haram ta kaddamar da ayyukan Ta’addanci na kashe kashe cikin alumma fararin hula suka shiga babban matsala. A shekarar 2014 yan kungiyar Ta’addanci ta Boko Haram ta kwashe yan mata kimanin 276 a makarantar Sakondire dake garin Chibok a jihar Borno. Wannan sace yan matan ya sanya Duniya ta karkata zuwa Nijeriya saboda munin ayyukan Ta’addanci. Yanzu haka cikin yan matan Chibok da aka sace daga makarantar yawancinsu babusu saboda an sanyasu cikin kungiyar. Majalisar tace; ana sace yara daga garuruwan su a sanyasu cikin iren wanan kungiyar yara su taso da rashin tausayi suna shaye shaye da kashe kashe. Sannan yaran matan  da ake kwashewa ana tilastamasu yin auren ya’yan kungiyar daga bisani su haife yara masu halaiyar ya’yan kungiyar su taso cikin yan Ta’adda. A hurotun kungiyar UNICEF ta batun kiwon lafiya tace akasarin yaran da suke kubuta daga hannun yan kungiyar idan suna da juna biyu ko idan sun dawo da danyen jigo ana binchika lafiyan yaran da kwakwalwarsu saboda kada a barsu su taso da tunanin Ta’addanci. UNICEF ta nuna damuwarta game da yadda yan kungiyar Ta’addanci ta Boko Haram ke sonyi amfani da yara qanana wajen koyar dasu ayyukan Ta’addanci, suna kashe alumma ko kuma suna kashe kansu. Ta qara da cewa cikin ayyukan Ta’addanci ta kungiyar Boko Haram harda lalata makarantu saboda kada yara su samu Ilumi. Alhalin babu wata addini da tayi hani da yin ilumin Boko. Ta qara da cewa yanzu a yankin Arewa maso gabas inda nane kungiyar take da qarfi kamar Borno da Yobe da Adamawa mafiya yawan yaran dake rayuwa a karkara suna zaune babu karatu sakamakon yadda yan ta’adda ke lalatamakarantun su kuma kore alumma su koma rayuwa a sansanonin YAN gudun hijira.

Majalisar Xinkin Duniya ta nuna damuwa kan yadda ake sanya yara qanana a kungiyar Ta’addanci Daga Zubairu M Lawal Majalisar Xinkin Duniya tace sama da…

View More Majalisar Xinkin Duniya ta nuna damuwa kan yadda ake sanya yara qanana a kungiyar Ta’addanci Daga Zubairu M Lawal Majalisar Xinkin Duniya tace sama da yara qanana 8000 suke rike a hannun yan ta’addan Boko Haram daga shekarar 2014 zuwa yanzu . Majalisar Xinkin Duniya ta koka game da halin Ta’addanci da kungiyoyi ire iren na Boko Haram dake ayyukan Ta’addanci ke sanya yara qanana. Tace kungiyar babu abinda takeyi da yaran face koyar dasu ayyukan Ta’addanci na kashe kashen alumma. Tace ;tun a shekarar 2009 da kungiyar yan ta’addan Boko Haram ta kaddamar da ayyukan Ta’addanci na kashe kashe cikin alumma fararin hula suka shiga babban matsala. A shekarar 2014 yan kungiyar Ta’addanci ta Boko Haram ta kwashe yan mata kimanin 276 a makarantar Sakondire dake garin Chibok a jihar Borno. Wannan sace yan matan ya sanya Duniya ta karkata zuwa Nijeriya saboda munin ayyukan Ta’addanci. Yanzu haka cikin yan matan Chibok da aka sace daga makarantar yawancinsu babusu saboda an sanyasu cikin kungiyar. Majalisar tace; ana sace yara daga garuruwan su a sanyasu cikin iren wanan kungiyar yara su taso da rashin tausayi suna shaye shaye da kashe kashe. Sannan yaran matan  da ake kwashewa ana tilastamasu yin auren ya’yan kungiyar daga bisani su haife yara masu halaiyar ya’yan kungiyar su taso cikin yan Ta’adda. A hurotun kungiyar UNICEF ta batun kiwon lafiya tace akasarin yaran da suke kubuta daga hannun yan kungiyar idan suna da juna biyu ko idan sun dawo da danyen jigo ana binchika lafiyan yaran da kwakwalwarsu saboda kada a barsu su taso da tunanin Ta’addanci. UNICEF ta nuna damuwarta game da yadda yan kungiyar Ta’addanci ta Boko Haram ke sonyi amfani da yara qanana wajen koyar dasu ayyukan Ta’addanci, suna kashe alumma ko kuma suna kashe kansu. Ta qara da cewa cikin ayyukan Ta’addanci ta kungiyar Boko Haram harda lalata makarantu saboda kada yara su samu Ilumi. Alhalin babu wata addini da tayi hani da yin ilumin Boko. Ta qara da cewa yanzu a yankin Arewa maso gabas inda nane kungiyar take da qarfi kamar Borno da Yobe da Adamawa mafiya yawan yaran dake rayuwa a karkara suna zaune babu karatu sakamakon yadda yan ta’adda ke lalatamakarantun su kuma kore alumma su koma rayuwa a sansanonin YAN gudun hijira.