ALUMMA SUN KAURACEWA MASALLATAN JUMA’A A JIHAR NASARAWA

Da daman masallatan juma’a sun kasance a rufe sakamakon ummurnin da Gwamnatin jihar ta bayar cewa mutani su kauracewa cin koso a guraren Ibadu Masallatai da Chochi .

Aka sarin Masallatai kashi 99% a Babban birnin Jihar Nasarawa ba ayi sallah juma’a ba .saboda tsohon cutar Korona bairos. Sarakunan gargajiya da Malaman addini sun fadakar da mabiya mahimmanci kauracewa annoba .

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *