BAYAN IDAR DA SALLAR JUMA’A, AN YI BATA KASHI TSAKANIN JAMI’AN TSARO DA WASU MATASA A JIHAR KATSINA

BAYAN IDAR DA SALLAR JUMA’A, AN YI BATA KASHI TSAKANIN JAMI’AN TSARO DA WASU MATASA A JIHAR KATSINA

Jami’an tsaro sun kai samame kauyen Kanya dake Karamar Hukumar Rimi ta jihar Katsina.

Sumamen na su ya biyo bayan, yin Sallar Juma’a da al’ummar kauyen suka gudanar. Bayan idar da Sallar, Jami’an tsaro sun ta samma tafiya da Limamin Masallacin, inda matasan garin suka ce samsam ba za a tafi da Limamin su ba.

Jaridar Demokuradiyya ta rawaito cewa, matasan sun yi kone-kone da jefe-jefe, inda haka Jami’an tsaron suka hakura ba su tafi da Dattijon ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *