DA DUMI DUMINSA – GWAMNAN NASARAWA DA MATAIMAKINSHI DA SARKIN LAFIA SUN TSALLAKE SIRADIN COVID-19

Daga Zubairu M Lawal

Da yake zantawa da manema labarai yau juma’a a gidan Gwamnati dake garin Lafia,” Gwamnan yace; mun kasance mun yi mu’amala da wadanda suke da cutar kuma basu sani ba.

Shi yasa a yan kwanaki kukaga na kaurace wa shiga cikin alumma saboda nayi gwajin cutar bai kamata na shiga cikin alumma ba har sai an tabbatar min da sakamakon cutar.

Kada ya kasance ina da wani abu kuma sakamakon cudanya wani ya samu.”

Yace cutar wadan yake da ita baya sani har sai an yi masa gwaji.

Hakan yasa bamu tabbatar da zaman mu haka ba sai da mukayi Gwajin Cutar ta Korona bairos, kuma jiya da misalin karfe shida na gamma ,an kawo sakamakon mu na Gwajin Cutar Allah ya karemu babu wanda yake dauke  da cutar Korona bairos tsakanin “ni Gwamna Abdullahi Sule da mataimaki na Dakta Emmanuel Akabe da Sarkin Lafia Alhaji Sidi Bage”

Gwamnatin jihar Nasarawa ta shelanta ta kaita zurga zurga saboda cutar Korona bairos a fadin Jihar.

Ya kara da cewa za’a rufe manyan Masallatai da suke daukar kimanin mutum 500 sai dai mutani su yi sallah a kanana masallatai da zai dauki mutum 50.

Haka Chochi za a rufe kuma duk wanda ya keta wanan dokar za a hukunta shi.

DUMI DUMINSA – GWAMNAN NASARAWA DA MATAIMAKINSHI DA SARKIN LAFIA SUN TSALLAKE SIRADIN COVID-19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *