KU KARANTA – CUTAR KORONA BAIROS TA KASHE MUTUM SAMA DA 30,000 A DUNIYA

Coronavirus ta kashe mutum fiye da 30,000 a duniya
Mutane masu rai da suka ransu sakamakon annobar coronavirus, wadda ke haddasa cutar Covid-19, sun zarta 30,000 a duniya baki daya, a cewar alkaluman Jami’ar Johns Hopkins.
Italiya ce ta fi samun wadanda suka mutu da mutum 10,023.
A yau Asabar kasar Spain ta ce wadanda suka mutu a kasar 5,690 ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *