COVID-19: GWAMNATIN KANO TA KAMA BABBAN MOTA CIKE DA YAN CIRANI ZASU SHIGA KANO

COVID-19: GWAMNATIN KANO TA KAMA BABBAN MOTA CIKE DA YAN CIRANI ZASU SHIGA KANO

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya kama wata mota makare da ‘yan cirani da suka shigo jihar Kana daga birnin tarayya Abuja.

Gwamnan yayi nasarar kama motar ne a wani sumame da ya kai hanyar zariya domin duba yadda dokar hana shigowa Kano take aiki.

Tuni Gwamnan ya bada umarnin a kora motar ta koma inda ta fito, an kuma hada motar da askarawan Karota domin su mayar da su inda suka fito.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *