• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: August 2020

Labarai

YAKI DA TA’ADDANCI KAKAKIN MAJALISAR NASARAWA YA JINJINAWA SHUGABAN BUHARI DA GWAMNAN NASARAWA

admin August 31, 2020 No Comments

YAKI DA TA’ADDANCI KAKAKIN MAJALISAR NASARAWA YA JINJINAWA SHUGABAN BUHARI DA GWAMNAN NASARAWA Daga Zubairu M Lawal Lafia Kakakin Majalisar dokokin jihar Nasarawa Honorabul Balarabe…

View More YAKI DA TA’ADDANCI KAKAKIN MAJALISAR NASARAWA YA JINJINAWA SHUGABAN BUHARI DA GWAMNAN NASARAWA
Labarai

GWAMNATIN JIHAR NASARAWA ZATA DAUKI TSATSAURAN MATAKI KAN MASU KARYA DOKAR TSAFTAR MUHALI

admin August 29, 2020 No Comments

Gwamnatin jihar Nasarawa zata dauki tsatsauran mataki kan tsaftar muhali Daga Zubairu M Lawal Gwamnatin jihar Nasarawa ta tabbatar wa al’umman Jihar cewa zata dauki…

View More GWAMNATIN JIHAR NASARAWA ZATA DAUKI TSATSAURAN MATAKI KAN MASU KARYA DOKAR TSAFTAR MUHALI
Labaran Duniya

SAMAR DA KANANAN SANA’O’I ZAI KAWO KARSHEN MATSALAR ALMAJIRANCI A NIJERIYA

admin August 29, 2020 No Comments

SAMAR DA KANANAN SANA’O’I ZAI KAWO KARSHEN MATSALAR ALMAJIRANCI A NIJERIYA Inji UNICEF Daga Zubairu M Lawal Wasu dsga cikin yaran da suke yawon barce…

View More SAMAR DA KANANAN SANA’O’I ZAI KAWO KARSHEN MATSALAR ALMAJIRANCI A NIJERIYA
Labaran Duniya

SAMAR DA TSAFTACECEN RUWAN SHA ZAI KAWO KAR SHEN MATSALAR COVID-19 A SANSANIN YAN GUDUN HIJIRA

admin August 29, 2020 No Comments

SAMAR DA TSAFTACECEN RUWAN SHA ZAI KAWO KAR SHEN MATSALAR COVID-19 A SANSANIN YAN GUDUN HIJIRA Inji Jami’an kiwon lafiya Daga Zubairu M Lawal Jami’an…

View More SAMAR DA TSAFTACECEN RUWAN SHA ZAI KAWO KAR SHEN MATSALAR COVID-19 A SANSANIN YAN GUDUN HIJIRA
Labaran Duniya

MAJALISAR DINKIN DUNIYA ZATA HADA HANNU DA NIJERIYA WAJEN KAWAR DA ANNOBAR COVID-19

admin August 29, 2020 No Comments

MAJALISAR DINKIN DUNIYA ZATA HADA HANNU DA NIJERIYA WAJEN KAWAR DA ANNOBAR COVID-19 Inji Edward Kallon Daga Zubairu M Lawal Lafia Sakamakon yadda annobar cutar…

View More MAJALISAR DINKIN DUNIYA ZATA HADA HANNU DA NIJERIYA WAJEN KAWAR DA ANNOBAR COVID-19
Labaran Duniya

KO KUNSAN – CUTAR COVID-19 TA DURKUSAR DA CIGABAN SAUYIN YANAYI A FADIN DUNIYA – Antonio Guterres

admin August 29, 2020 No Comments

CUTAR COVID-19 TA DURKUSAR DA CIGABAN SAUYIN YANAYI A FADIN DUNIYA Inji Antonio Daga Zubairu M Lawal Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Mista  Antonio Guterres…

View More KO KUNSAN – CUTAR COVID-19 TA DURKUSAR DA CIGABAN SAUYIN YANAYI A FADIN DUNIYA – Antonio Guterres
Labarai

GWAMNATIN NASARAWA ZATA KORE DUK LIKITAN DAKE AIKI DA GWAMNATI KUMA YAKI ASIBITI MAI ZAMAN KANTA

admin August 28, 2020 No Comments

Gwamnatin Nasarawa zata kore likitocin dake aiki a Asibiti mai zaman kanta Daga Zubairu M Lawal Lafia Gwamnatin jihar Nasarawa ta kuddurin aniyar korar duk…

View More GWAMNATIN NASARAWA ZATA KORE DUK LIKITAN DAKE AIKI DA GWAMNATI KUMA YAKI ASIBITI MAI ZAMAN KANTA
wasanni

SHAHARARIYAR YAR KWALLON KAFAN NIJERIYA TA YAR DA HARKAN KWALLO TA KOMA SANA’AR KITSO

admin August 26, 2020 No Comments

SHAHARARIYAR YAR KWALLON KAFAN NIJERIYA TA YAR DA HARKAN KWALLO TA KOMA SANA’AR KITSO Daga Ibrahim Lawal Yayin da kika samu nasarar komawa matsayi mafi…

View More SHAHARARIYAR YAR KWALLON KAFAN NIJERIYA TA YAR DA HARKAN KWALLO TA KOMA SANA’AR KITSO
Labarai

MACE MUSULMA DA TA FARA HURA WASAN KWALLON KAFA TA FARKO A KASAR BIRTANIYA

admin August 26, 2020 No Comments

MACE MUSULMA DA TA FARA HURA WASAN KWALLON KAFA TA FARKO A KASAR BIRTANIYA Daga Ibrahim Lawal “Mutane ba sa iya fadin alheri, amma hakan…

View More MACE MUSULMA DA TA FARA HURA WASAN KWALLON KAFA TA FARKO A KASAR BIRTANIYA
Labarai

AN DAKATAR DA MAI UNGUWAR DA AKE ZARGI DA SAYAR DA JARIRI A JIHAR KANO

admin August 26, 2020 No Comments

AN DAKATAR DA MAI UNGUWAR DA AKE ZARGI DA SAYAR DA JARIRI A JIHAR KANO Daga wakilinmu Masarautar Kano ta dakatar da mai unguwar Sabon…

View More AN DAKATAR DA MAI UNGUWAR DA AKE ZARGI DA SAYAR DA JARIRI A JIHAR KANO

Posts navigation

Page 1 Page 2 … Page 4 Next page

Recent Posts

  • An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier League
  • Kakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a Gwamnatinsa
  • Zaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Zaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Gwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top