KO KUNSAN – CUTAR COVID-19 TA DURKUSAR DA CIGABAN SAUYIN YANAYI A FADIN DUNIYA – Antonio Guterres

CUTAR COVID-19 TA DURKUSAR DA CIGABAN SAUYIN YANAYI A FADIN DUNIYA

Inji Antonio

Daga Zubairu M Lawal

Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Mista  Antonio Guterres yayi kira ga al’umma da su kula da yadda ake samu. Sauyin yanayi.

Ya ce, “Ina gabatar muku da wannan lakca wacce zan yi magana akan canjin yanayi na Darbari Seth”.
Indiya sun sami yanayi na gurbacewar muhalli, wanda hakan ya jawo musu asara mai girma.

Amma da suka ta shi tsaye akan abun da ya shafi harkar Solar suna farfadowa  a hankali, dan kawar da gurbatacciyar muhali a kasar.

Sun gamu da cikas a  yanayin cutar nan ta Covid-19 da ta addabi Duniya ta dan dakushe kokarin na su.

Gurbacewar yanayi yakan haifar da matsaloli iri dabam dabam kama daga matsalar muhalli da matsalar tattalin arziki a qasa, da sauransu.

Hakiqa cutar Korona bairus da ta addabi qasashen Duniya ta janyo koma baya wajen kokarin da wasu qasashen sukeyi  na sauyin yana.

Saboda annobar cutar Korona bairus ta addabi kowa da kowa kuma qasashe dabam dabam wannan cutar tayi masu illa.

Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya mista  Antonio Guterres yayi kira ga kasashe masu ta sowa da su dukufa wajen kokarin kawar da matsalolin sauyin yanayi.

Saboda zai taimaka masu daga gurabacewar muhalli da matsalar tattalin arziki da cigaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *