Ku karanta – KARIN KUDIN WUTAN NEPA ATIKU YA CACCAKE BUHARI

KARIN KUDIN WUTAN NEPA ATIKU YA CACCAKE BUHARI

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019, ya caccaki shugaban kasa kan karin kudin lantarki da gwamnatin shugaba Buhari ta yi, inda ya ce ƙarin kudin wutar lantarki da aka yi mataki ne da bai dace ba a daidai wannan lokacin.

Atiku ya wallafa hakan ne a shafinsa na Twitter, inda ya ce ba ya goyon bayan ƙarin kudin na lantarki a yayin da ‘yan Nijeriya ke murmurewa daga raɗaɗin kullen korona.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *