• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: November 2020

Labaran Duniya

Adewale Wally Adeyemo: Ɗan Najeriyar da Biden ya bai wa mataimakin ma’ajin baitil malin Amurka

admin November 30, 2020 No Comments

Adewale Wally Adeyemo: Ɗan Najeriyar da Biden ya bai wa mataimakin ma’ajin baitil malin Amurka Wani lauya haifaffen Najeriya kuma tsohon babban mai bai wa…

View More Adewale Wally Adeyemo: Ɗan Najeriyar da Biden ya bai wa mataimakin ma’ajin baitil malin Amurka
Labarai

MANOMA 110 DA AKA KASHE A BARNO BA SU NEMI IZINI BA KAFIN SU JE GONAR -GARBA SHEHU

admin November 30, 2020 No Comments

Manoma 110 Da Aka Kashe A Borno Ba Da Izini Suka Je Gonar Ba -Garba Shehu   Kakakin shugaban kasa Buhari, Garba Shehu ya ce…

View More MANOMA 110 DA AKA KASHE A BARNO BA SU NEMI IZINI BA KAFIN SU JE GONAR -GARBA SHEHU
Wasanni

DAN KWALLON KUNGIYAR REAL MADRID EDEN HAZARD YA JI RAUNI

admin November 30, 2020 No Comments

DAN KWALLON KUNGIYAR REAL MADRID EDEN HAZARD YA JI RAUNI Eden Hazard ya sake jin rauni a wasan da Alaves ta doke Real Madrid 2-1…

View More DAN KWALLON KUNGIYAR REAL MADRID EDEN HAZARD YA JI RAUNI
Wasanni

KHEDIRA YANA SON KOMAWA INGILA DOMIN BUGA GASAR FIRIMIYA

admin November 30, 2020 No Comments

Kasuwar cinikin ‘yan kwallon kafa: Makomar Khedira, Donnarumma, Schuurs, Puig, Thauvin Daga Ibrahim Lawal Sami Khedira ya taimaka wa Jamus wajen daukar Kofin Duniya na…

View More KHEDIRA YANA SON KOMAWA INGILA DOMIN BUGA GASAR FIRIMIYA
Tattaunawa

RASHIN TSARO – AL’UMMAN SUN CE “MUNA SON BUHARI YA SAUKA DAGA MULKIN NIJERIYA

admin November 30, 2020 No Comments

Rashin tsaro: ‘Muna so Buhari ya sauka daga mulkin Najeriya’ ‘Yan Najeriya da dama musamman a shafukan sada zumunta sun fusata, inda suke tattaunawa kan…

View More RASHIN TSARO – AL’UMMAN SUN CE “MUNA SON BUHARI YA SAUKA DAGA MULKIN NIJERIYA
Labaran Duniya

Fiye Da Mutum 110 Aka Kashe A Borno, Inji Majalisar 

admin November 30, 2020 No Comments

Fiye Da Mutum 110 Aka Kashe A Borno, Inji Majalisar Majalisar dinkin duniya ta ce manoman shinkafa fiye da 110 Boko Haram ta kashe a…

View More Fiye Da Mutum 110 Aka Kashe A Borno, Inji Majalisar 
Labarai

HUKUMOMIN TSARON KASAN NAN BASU DA AMFANI -ALI NUHU

admin November 30, 2020 No Comments

HUKUMOMIN TSARON KASAN NAN BASU DA AMFANI -ALI NUHU Fitaccen dan Fim din nan wato Ali Nuhu ya fusata da matsalar tsaron da ya addabi…

View More HUKUMOMIN TSARON KASAN NAN BASU DA AMFANI -ALI NUHU
Labarai

GWAMNATIN NASARAWA ZATA FARA BINCIKEN CUTUTTUKA DA BA DA MAGANI KYAUTA

admin November 28, 2020 No Comments

GWAMNATIN NASARAWA ZATA FARA BINCIKEN CUTUTTUKA DA BA DA MAGANI KYAUTA Daga Zubairu M Lawal Gwamnatin jihar Nasarawa ta karbi kayan tallafi na miliyoyin nairori…

View More GWAMNATIN NASARAWA ZATA FARA BINCIKEN CUTUTTUKA DA BA DA MAGANI KYAUTA
Labaran Duniya

MUHAWARAR MAJALISAR BIRTANIYA KAN ZANGA ZANGAR END#SARS TA JA HANKALIN NIJERIYA

admin November 24, 2020 No Comments

Muhawarar majalisar Birtaniya kan EndSARS ta ja hankalin ƴan Najeriya Muhawarar da majalisar Birtaniya ta yi kan rikicin EndSARS ta ja hankalin ƴan Najeriya musamman…

View More MUHAWARAR MAJALISAR BIRTANIYA KAN ZANGA ZANGAR END#SARS TA JA HANKALIN NIJERIYA
Labarai

COVID19 TA KAMA ‘YAN BAUTAR ƘASA DARI DA TALATIN DA TAKWAS 138

admin November 24, 2020 No Comments

COVID19 TA KAMA ‘YAN BAUTAR ƘASA DARI DA TALATIN DA TAKWAS 138 Rahotanni daga Hukumar hana yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC ta bayyana cewar aƙalla…

View More COVID19 TA KAMA ‘YAN BAUTAR ƘASA DARI DA TALATIN DA TAKWAS 138

Posts navigation

Page 1 Page 2 Next page

Recent Posts

  • An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier League
  • Kakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a Gwamnatinsa
  • Zaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Zaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
  • Gwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top