• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: February 2021

Labarai

Mutum 42 zasu fuskanci hukunci bayan keta dokar shara a Nasarawa

admin February 28, 2021 No Comments

Mutum 42 zasu fuskanci hukunci bayan keta dokar shara a Nasarawa Daga Zubairu Lawal An kama mutane 42 a jihar Nasarawa bisa zarginsu da kin…

View More Mutum 42 zasu fuskanci hukunci bayan keta dokar shara a Nasarawa
Labarai

YAN TA’ADDA SUN SACE DALUBAI MATA A JANGEBE TA JIHAR ZAMFARA A DAREN JIYA

admin February 26, 2021 No Comments

Labarin dake shigomana shine ‘yan ta’adda sun afka makarantar ‘yam mata dake garin Jangebe karamar hukumar Anka dake a jihar Zamfara dauke da muggan makamai…

View More YAN TA’ADDA SUN SACE DALUBAI MATA A JANGEBE TA JIHAR ZAMFARA A DAREN JIYA
wasanni

NASARAWA UNITED A MATAKI NA 4, BA A KIYAYE DOKAR COVID-19

admin February 26, 2021 No Comments

Duk da nasarar da kunyar wasa ta jihar Nasarawa wato Nasarawa United  ta samu a tsakiyar mako wasanta da kungiyar Ifeanyi Ubah ya mai da…

View More NASARAWA UNITED A MATAKI NA 4, BA A KIYAYE DOKAR COVID-19
Labarai

BABU ADALCI A NADIN SHUGABAN GIDAN RADION NBS TA JIHAR NASARAWA – Barde Agwai Lafia

admin February 26, 2021 No Comments

Bamuga  adalci gurin Gwamna Abdullah Sule ba Inji Barde Agwai Lafia Daga Zubairu M Lawal Muhammad Barde Agwai ya kalubalanci Gwamna AbdullahSule na game da ikirarin da ya keyi  na cewa shi mutum ne da yake aiki da…

View More BABU ADALCI A NADIN SHUGABAN GIDAN RADION NBS TA JIHAR NASARAWA – Barde Agwai Lafia
Labaran Duniya

Gwamnatin Borno ta taimaka mana wajen samun Ilumi a sansanin gudun hijira

admin February 21, 2021 No Comments

Gwamnatin Borno ta taimaka mana wajen samun Ilumi a sansanin gudun hijira Inji Zainab Bukar Daga Zubairu M.Lawal Dubban matasan da rikici ya shafa a…

View More Gwamnatin Borno ta taimaka mana wajen samun Ilumi a sansanin gudun hijira
Labaran Duniya

Dole Gwamnati ta gyara tarbiya da kalaman siyasan batanci saboda zaman lafiyan Nijeriya – MDD

admin February 21, 2021 No Comments

Dole Gwamnati ta gyara tarbiya da kalaman siyasan batanci saboda zaman lafiyan Nijeriya – MDD Inji Martin EJidike Daga Zubairu M.Lawal Babban mai bada shawarwari…

View More Dole Gwamnati ta gyara tarbiya da kalaman siyasan batanci saboda zaman lafiyan Nijeriya – MDD
Labaran Duniya

Taimakawa kananan Manoma zai farfado da tattalin arziki a Nijeriya-

admin February 18, 2021 No Comments

Taimakawa kananan Manoma zai farfado da tattalin arziki a Nijeriya Inji  Zainab Shamsuna Daga Zubairu M Lawal Hajiya Zainab Shamsuna Ahmad ministan kudi da tsare-tsaren…

View More Taimakawa kananan Manoma zai farfado da tattalin arziki a Nijeriya-
Labaran Duniya

Gwamnatin tarayya da Majalisar Dinkin duniya  zasu gudanar da wani zama kan tsarin Abinci

admin February 18, 2021 No Comments

Gwamnatin tarayya da Majalisar Dinkin duniya  zasu gudanar da wani zama kan tsarin Abinci Inji Olusola Idowu Daga Zubairu M Lawal Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar majalisar Dinkin Duniya…

View More Gwamnatin tarayya da Majalisar Dinkin duniya  zasu gudanar da wani zama kan tsarin Abinci
Labarai

Habaka Ilimi mai daurewa shine abun da muka sanya a gabanmu- Gwamnan jihar Imo

admin February 16, 2021 No Comments

Habaka Ilimi mai daurewa shine abun da muka sanya a gabanmu, inji Gwamna IMO Daga Zubairu M Lawal Gwamnan jahar Imo ,Sanata Hope Uzodinma ya bayyana haka lokacin da yake karban bakwancin wata kungiyar mazauna…

View More Habaka Ilimi mai daurewa shine abun da muka sanya a gabanmu- Gwamnan jihar Imo
Labarai

SAMAR DA ZAMAN LAFIYA ZA A SAMAR DA SANSANIN YAN SANDAN KWANTAR DA TARZAMA A LOKO

admin February 15, 2021 No Comments

Sabo da tsaro za a samar da sansanin yan Sandan kwantar da tarzoma ayankin Loko Gwamna Abdullah Sule Daga Zubairu M Lawal Lafia Gwamnan  ya…

View More SAMAR DA ZAMAN LAFIYA ZA A SAMAR DA SANSANIN YAN SANDAN KWANTAR DA TARZAMA A LOKO

Posts navigation

Page 1 Page 2 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top