NASARAWA UNITED A MATAKI NA 4, BA A KIYAYE DOKAR COVID-19

Duk da nasarar da kunyar wasa ta jihar Nasarawa wato Nasarawa United  ta samu a tsakiyar mako wasanta da kungiyar Ifeanyi Ubah ya mai da kungiyar zuwa mataki na hudu.

Sai dai wani hanzari ba guduba ya kamata mahukuntar jihar su rika duba filin wasa saboda yadda ake cinkoso wajen tura mutani cikin filin wasan a wannan lokacin da aka dakatar da magoya baya da yan kallo saboda kare yaduwar annobar nan ta cutar Covid-19 .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *