YAN TA’ADDA SUN SACE DALUBAI MATA A JANGEBE TA JIHAR ZAMFARA A DAREN JIYA

Labarin dake shigomana shine ‘yan ta’adda sun afka makarantar ‘yam mata dake garin Jangebe karamar hukumar Anka dake a jihar Zamfara dauke da muggan makamai sukayi awon gaba da dalibai masu tarin yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *