KO SABON DOKAR YAKI DA SATAN MUTANI ZAIYI TASIRI ?Daurin shekaru 15 ga duk Wanda aka kama ya biya Kidnafas kudin fansar Dan uwanshi

KO SABON DOKAR YAKI DA SATAN MUTANI ZAIYI TASIRI ?Daurin shekaru 15 ga duk Wanda aka kama ya biya Kidnafas kudin fansar Dan uwanshi

An zartar da wata Ƙudurin doka a Najeriya da zai tabbatar an yanke hukuncin ɗaurin aƙalla shekara goma sha biyar ga duk wanda ya biya kidinafas kuɗin fansa don kuɓutar da wani da aka sace masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *