Wani matashi ya kirkire mashin na Noma a Nijeriya
Daga Zubairu M Lawal
Wani matashi ya kirkire mashin na huda a garin Gusau dake jihar Zamfara a tarayyar Nijeriya.
Matashin mai suna Abba Abdullah yace fasaharsa ya Sanya ya kirkire wannan Mashin domin gudanar da harkan noma
Mashin zata rika amfani da man petur yayin da take aiki.
Natshin yace zai cigaba da kera ireirensu ta yadda zai saukakawa kananan manoma.