KO KUNSAN ; Yadda zaben fidda gwani na Jam’iyyar APC ya gudana a Kaduna ?
Sanata Uba Sani ya lashe zaben fidda gwamni na kujerar Gwamnan Jihar Kaduna a karkashin Jam’iyyar APC.
Sanata Uba Sani ya sami kuri’u 1149, a yayin da Bashir Abubakar yazo na biyu da kuri’u 37. Sani Sha’aban yazo na uku da kuri’u 10.