YANZU YANZU : Yan Bindiga sun kashi Alhaji Zakari Kigbu sun tafi da yaranshi biyu a gidansa dake Lafia

YANZU YANZU : Wasu Mahara da ba a san ko suwaye ba sun kashe Alhaji Zakari Kigbu sun tafi da yaranshi biyu cikin daren jiya a gidanshi dake Lafia , jihar Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *