KO KUNSAN : Har ya zuwa yau Littinin an gagara gudanar da zaben fidda gwani na kujerar Sanata a mazaber shugaban jam’iyyar APC ta kasa.

KO KUNSAN : Har ya zuwa yau Littinin an gagara gudanar da zaben fidda gwani na kujerar Sanata a mazaber shugaban jam’iyyar APC ta kasa.

Yan takarar kujerar Sanata mutum biyu ne
Barrister Labaran Shuaibu Magaji (Matawallen Toto) da
Arc. Shehu Tukur (Sarkin Fadan Keffi)

Tun ranar Asabar aka tsara gudanar da zaben, amma lamarin ya gagara.

Barrister Labaran Shuaibu Magaji yace baza a gudanar zabe da wasu Dalget na boge ba.

Sai dai ayi amfani da sunayem Dalget na asali da aka sansu.

A jiya Lahadi anyi kokarin gudanar da zaben amma aka gano mutanin da aka kawosu ba Dalget bane.

An dai watse a wajen zaben dabam dabam inda kowa yakai Kansas gida. Saboda anji karar harbe harben Bindigogi.

Barrister Labaran Magaji yace; tunda aka barshi ya yankin takardan takara bisa tsari to dole ayi zabe bisa tsari .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *