ABIN TAUSAYI – Bana fatan al’ummanmu susha irin wahalar da nasha a rayuwa

Sadio Mane yake cewa;

“Naji yunwa, na yi aikin gona, na tsira daga yake-yake, na buga kwallon kafa babu takalmi, ba ni da ilimi da sauran abubuwa da yawa na more raayuwa, amma a yau da abin da nake samu a kwallon kafa, zan iya taimakon j
Jama’ata.

“Na gina makarantu da Asibitoci, ina ba da tufafi, takalma, abinci ga mutanen da ke cikin matsanancin bukatarsu. Bugu da ƙari, ina ba da Euro 70 a kowane wata ga dukan mutanen da ke cikin wani yanki mafiya bukata na Senegal.

“Bana buqatar inyi zarra akan sa’annina wajen hawa manyan motoci, manyan gidaje, tafiye-tafiye, balle jiragen sama, domin na fi so mutanena su samu dan abinda nasamu a rayuwa suma su amfana.”

Wane fata zaku masa?

Karamchi gidan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *