RANA TA BACI – KWANKWASO ZAI RASA JIGO A KANO , SHEKARAU ZAI KOMA GIDANSA NA SAMAN TSAMIYA 

RANA TA BACI – KWANKWASO ZAI RASA JIGO A KANO , SHEKARAU ZAI KOMA GIDANSA NA SAMAN TSAMIYA
Sanata Ibrahim Shekarau yana shirin watsi da jam’iyyar NNPP ta Rabiu Kwankwaso don komawa jam’iyyar PDP saboda wasu ‘alkawurra mukami masu tsoka’ da Atiku Abubakar ya masa.
Majiya mai tushe da ke da masaniya kan wannan shiri na sirri da Shekarau ke yi sun tabbatar da cewa ya gana da Atiku Abubakar, mataimakinsa Ifeanyi Okowa da shugaban PDP Iyorchia Ayu sun kuma cimma matsaya kan batun komarsa PDP kawai jira ake yi ya sanar a hukumance.
Kasance da wannan shafin zuwa jimawa domin karanta alkwarun da cikakken rahoton, tare da hirar mu da wani na kusa da Shakarau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *