DA DUMI DUMINSA – TARON KWANKWASO MUTUM 4 SUN MUTU A NASARAWA
Taron buds ofshin yakin niman zaben Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a jihar Nasarawa yau Asabar 20/8/2023
Mutum 4 sun gamu da ajalinsu wajen tarban Dan takarar Shgaban kasa a jam’iyyar NNPP.
Lamarin ya faru a gari Lafia July jihar Nasarawa lokacin da mota yayi kulikulin kubura da jama’a cikin tawagar.
Mutum 4 sunce ga garinku ciki harda mace daya.
Saura suna Asibiti suna karban magani.
Cikin wadanda suka mutu akwai
Hauna Abdullahi Na madi 12
Fatima Muhammad matan sure
da Bala Aliyu