KO KUNSAN – Tinubu yayi ambaliya da sunayen wasu jigajigan APC a yakin niman zabensa?

Da ‘dumi’dumi: Tinubu ya cire sunan Osinbanjo Ameachi da Sanata Ahmad lawan daga jaddawalin masu Yakin neman zaben sa na 2023. Sai dai wata majiya tace dama tuni suka juya masa baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *