Shugaban hukumar zabe ya gaggauta sauka daga kujerarsa – Masu sa ido kan zaben Nijeriya Daga Madina Ibrahim Hadakar kungiyoyi masu sa’ido kan yadda hukumar…
View More Shugaban hukumar zabe ya gaggauta sauka daga kujerarsa – Masu sa ido kan zaben NijeriyaMonth: March 2023
KU SAURARA : Sanarwan sabuwar Gwamnatin Kano ya janyo cece kuce.
KU SAURARA : Sanarwan sabuwar Gwamnatin Kano ya janyo cece kuce. Sabuwar Gwamnatin Jihar Kano ta Injiniya Abba Kabir Yusif ta fitar da sanarwa ga…
View More KU SAURARA : Sanarwan sabuwar Gwamnatin Kano ya janyo cece kuce.An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier League
An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier League An bayyana Sir Alex Ferguson da Arsene Wenger cikin fitattu a Premier League. Ferguson, tsohon kociyan…
View More An bayyana Ferguson da Wenger cikin fitattun Premier LeagueKakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a Gwamnatinsa
Kakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a Gwamnatinsa Daga Zuabairu Lawal Kakakin Majalisan Dokokin jihar Nasarawa…
View More Kakakin majalinsa Nasarawa yayi kira ga Gwamna Sule da ya tafi da kowa da kowa a GwamnatinsaZaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
Zaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako Duk da sakamakon zaben da jam’iyyar PDP ta samu 421524 itama jam’iyya…
View More Zaben Jihar Adamawa anyi nasara da tazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamakoZaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako
Zaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamako Duk da sakamakon zaben da jam’iyyar PDP ta samu 421524 itama jam’iyya…
View More Zaben Jihar Adamawa any nasara da dazarar kuri’u 31,249, an kasa bayyana sakamakoGwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar Nasarawa
Gwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar Nasarawa Daga Zubairu Lawal Shugaban Hukumar zabe da ya jagoranci gabatar da zaben jihar Nasarawa Farfesa Tanko Ishaya…
View More Gwamna Abdullahi Sule ya lashe zaben jihar NasarawaKU SAURARA – Gwamna Abdullahi Sule ya zabe Jam’iyyar,,,,,,,,
Gwamna Abdullahi Sule ya yaba da yadda zabe ke gudana a Nasarawa Daga Zubairu Lawal Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa yace; yaji dadin yadda…
View More KU SAURARA – Gwamna Abdullahi Sule ya zabe Jam’iyyar,,,,,,,,KO KUN SAN : Yadda zabe ke guda a jihar Kano ?
YANZU YANZU: Daga Karamar Hukumar ROGO kenan mazabar zoza dake cikin Karamar Hukumar ROGO akafasa wannan akwatun muna nemana agaji na gaggawa
View More KO KUN SAN : Yadda zabe ke guda a jihar Kano ?KURI’UN BOGE ; Shugaban Karamar Hukumar ya shiga Hannu a Jihar Nasarawa
KURI’UN BOGE Shugaban Karamar Hukumar ya shiga Hannu a Jihar Nasarawa Daga Zubairu Lawal Hukumar Tsaro ta farin kaya DSS ta kama Shugaban Karamar Hukumar…
View More KURI’UN BOGE ; Shugaban Karamar Hukumar ya shiga Hannu a Jihar Nasarawa