• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: August 2023

Labarai

Babu mutanin wani Jam’iyya da zamu hanasu  tallafin abinchi  Inji Gwamnan Nasarawa

admin August 23, 2023 No Comments

Babu mutanin wani Jam’iyya da zamu hanasu  tallafin abinchi  Inji Gwamnan Nasarawa Daga Zubairu Lawal Gwamnan jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule yace babu ya’yan wasuJam’iyya…

View More Babu mutanin wani Jam’iyya da zamu hanasu  tallafin abinchi  Inji Gwamnan Nasarawa
Labarai

mutum 400 suka amfana da tallafin abinchi daga yar Majalisa a Nasarawa

admin August 22, 2023 No Comments

mutum 400 suka amfana da tallafin abinchi daga yar Majalisa a Nasarawa Daga Zubairu . Lawal Hon. Hajara Ibrahim Dan yara yar Majalisan Dokoki na…

View More mutum 400 suka amfana da tallafin abinchi daga yar Majalisa a Nasarawa
Labarai

Zamu magance matsalar tallace tallacen yaran mata a Nasarawa mu basu ilumi  Inji Magiret Elayo

admin August 17, 2023 No Comments

Zamu magance matsalar tallace tallacen yaran mata a Nasarawa mu basu ilumi Inji Magiret Elayo Daga Zubairu Lawal Kwamishinan ayyuka na musamman da bada tallafi na…

View More Zamu magance matsalar tallace tallacen yaran mata a Nasarawa mu basu ilumi  Inji Magiret Elayo
Labarai

KU SAURARA ; Matakin Ba sani ba sabo wajen hukunta masu Garkuwa da mutani da cinzarafin mata a Nasarawa Inji Kwamishinan Shari’a

admin August 16, 2023 No Comments

Matakin Ba sani ba sabo wajen hukunta masu Garkuwa da mutani da cinzarafin mata a Nasarawa Inji Kwamishinan Shari’a Sabon Kwamishinan Shari’a ta jihar Nasarawa…

View More KU SAURARA ; Matakin Ba sani ba sabo wajen hukunta masu Garkuwa da mutani da cinzarafin mata a Nasarawa Inji Kwamishinan Shari’a
Siyasa

Banyiwa Al-makura da Adamu ritaya a siyasa ba inji Gwamnan Nasarawa

admin August 15, 2023 No Comments

Banyiwa Al-makura da Adamu ritaya a siyasa ba inji Gwamnan Nasarawa Daga Zubairu Lawal Gaskiyar magana banyiwa Sanata Umar Tanko Al-makura da Tsohon Shugaban Jam’iyyar…

View More Banyiwa Al-makura da Adamu ritaya a siyasa ba inji Gwamnan Nasarawa
Labarai

Zamu kawo karshen Shari’ar yan fansho da Gwamnatin Nasarawa Labaran Magaji

admin August 15, 2023 No Comments

Zamu kawo karshen Shari’ar yan fansho da Gwamnatin Nasarawa Labaran Magaji Daga Zubairu M.Lawal Sabon Kwamishinan Shari’a ta jihar Nasarawa Barrister Labaran Shuaibu Magaji ya…

View More Zamu kawo karshen Shari’ar yan fansho da Gwamnatin Nasarawa Labaran Magaji
Labarai

Lauyan Gwamnatin Tarayya ya zama Kwamishinan Shari’a na jihar Nasarawa

admin August 14, 2023 No Comments

Lauyan Gwamnatin Tarayya ya zama Kwamishinan Shari’a na jihar Nasarawa Daga Zubairu Lawal Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya rantsar da kwararen Lauya na…

View More Lauyan Gwamnatin Tarayya ya zama Kwamishinan Shari’a na jihar Nasarawa
Labaran Duniya

YANZU YANZU : Kasar Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar

admin August 11, 2023 No Comments

Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar Ƙasar Rasha ta gargaɗi ƙungiyar Ecowas game da ɗaukar matakin soji da ta ce za ta yi…

View More YANZU YANZU : Kasar Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar
Labaran Duniya

KU SAURARA : Za a kara farashin Manfetur a Najiriya saboda ….

admin August 11, 2023 No Comments

Farashin man fetur zai iya ƙaruwa saboda tashin dala Za a iya cewa har yanzu tsugune ba ta ƙare wa ‘yan Najeriya ba, game da…

View More KU SAURARA : Za a kara farashin Manfetur a Najiriya saboda ….
Labaran Duniya

TARON ECOWAS KAN NIJAR: Ana bukaci Dakaru su zauna cikin shirin kota kwana

admin August 10, 2023 No Comments

Shugabannin ƙasashen Ecowas sun ba da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a…

View More TARON ECOWAS KAN NIJAR: Ana bukaci Dakaru su zauna cikin shirin kota kwana

Posts navigation

Page 1 Page 2 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top