AN ZO WAJEN – Gwamna A.A Sule zai bincike badakalar Al-makura Daga Zubairu Lawal Masu iya magana kance maida Takobi ranar fada tsorone. Hakanan wasu…
View More AN ZO WAJEN – Gwamna A.A Sule zai bincike badakalar Al-makuraAuthor: admin
KUTSE A ZAMFARA – GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI
GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI – MUNA DA HUJJOJIN DA KE FALLASA JAMI’AN GWAMNATIN TARAYYA Gwamna Dauda Lawal yau Talata,…
View More KUTSE A ZAMFARA – GWAMNA DAUDA LAWAL YA MAIDA WA MINISTAN LABARAI MARTANI*Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida: Tunji-Ojo na aiwatar da ƙudurin Tinubu na Ajandar Sabon Fata*
*Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida: Tunji-Ojo na aiwatar da ƙudurin Tinubu na Ajandar Sabon Fata* *Tunji Ojo, ya shiga ofishinsa da ƙafar dama:* A tsarin dimokuraɗiyya,…
View More *Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida: Tunji-Ojo na aiwatar da ƙudurin Tinubu na Ajandar Sabon Fata*Za’ayi gwanjon gawawakin mutum tara Asibitin FMC Keffi dake Nasarawa
Za’ayi gwanjon gawawakin mutum tara Asibitin FMC Keffi dake Nasarawa Daga Zubairu Lawal Hukumar Asibitin Gwamnatin tarayya dake garin Keffi(FMC) ta baiwa Hukumar kula da…
View More Za’ayi gwanjon gawawakin mutum tara Asibitin FMC Keffi dake NasarawaZamu sanya ido kan kotunan shari’a a Nasarawa”
Zamu sanya ido kan kotunan shari’a a Nasarawa” Kwamishinan Shari’a Daga Zubairu Lawal Attorney General kuma Kwamishinan Shari’a na jihar Nasarawa Barrister Labaran Shuaibu Magaji…
View More Zamu sanya ido kan kotunan shari’a a Nasarawa”TAYA MURNA
View MoreGwamnan Nasarawa ya karyata zargin niman taimakon Wike kan shari’ar zabe
Gwamnan Nasarawa ya karyata zargin niman taimakon Wike kan shari’ar zabe Daga Zubairu .Lawal Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya karyata zargin da Shugaban…
View More Gwamnan Nasarawa ya karyata zargin niman taimakon Wike kan shari’ar zabeCin koson mutani a gidajen yari barazana ne ga bangaren shari’a Inji Labaran Magaji
Cin koson mutani a gidajen yari barazana ne ga bangaren shari’a Inji Labaran Magaji Daga Zubairu .Lawal Cin koson mutani a gidajen yari barazana ne…
View More Cin koson mutani a gidajen yari barazana ne ga bangaren shari’a Inji Labaran MagajiKo KUN SAN- Makabartan dake bukatar tallafi a Nasarawa?
Mai Kula da Makabartar Kofar Makama dake yankin karamar Hukumar Lafia Usman Abdullahi ya yi Kira ga Masu hannu da shuni da Gwamnati da…
View More Ko KUN SAN- Makabartan dake bukatar tallafi a Nasarawa?Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya raba tallafin buhu 3,100 ga Talakawa
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya raba tallafin buhu 3,100 ga Talakawa Daga Zubairu Lawal Cikin tallafin da Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa yake rabawa…
View More Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya raba tallafin buhu 3,100 ga Talakawa