Duniyarmu A Yau
  • Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Duniyar Finafinai

Duniyar Finafinai

HADADDAIYAR KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUN YIWA ALI NUHU TA’AZIYAR RASHIN MAHAIFIN SA

admin June 12, 2020 No Comments

KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUNYIWA ALI NUHU TA’AZIYA Hadaddiyar kungiyar shirya fina-finan Hausa ta kasa reshen jihar Plateau( MOPPAN) ta mikaka sakon ta’aziya ga shahararen…

View More HADADDAIYAR KUNGIYAR SHIRYA FINA-FINAN HAUSA SUN YIWA ALI NUHU TA’AZIYAR RASHIN MAHAIFIN SA
Duniyar Finafinai

ANYI BABBAN RASHI – JARUMIN FIN DIN HAUSA WANDA AKE KIRA WANKE -WANKE YA RASU A KANO

admin May 1, 2020 No Comments

Inna lillahi wa Inna Ilaihirraju’un. Allah yayiwa tsohon jarumin film dinnan me suna Ubale rasuwa a jiya daran Alhamis wanda akafisani da wanke wanke. Za’ayi…

View More ANYI BABBAN RASHI – JARUMIN FIN DIN HAUSA WANDA AKE KIRA WANKE -WANKE YA RASU A KANO
Duniyar Finafinai

RIKICHI TA BARKE A DUNIYAR FINA FINAI – BABAN CHINEDU DA AFAKALLAHU

admin February 19, 2020 No Comments

Ana takaddama tsakanin Baban Chinedu da hukumar fina-finai ta Kano kan marigayi Ibro Musa Ahmad Wata sabuwar takaddama ta kunno kai tsakanin shugaban hukumar tace…

View More RIKICHI TA BARKE A DUNIYAR FINA FINAI – BABAN CHINEDU DA AFAKALLAHU
Duniyar Finafinai

SANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA 

admin February 5, 2020 No Comments

SANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA Shahararren tauraro a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood,…

View More SANI DANJA YA ZARGI GWAMNATIN KANO DA YI MASA BITA DA KULLI SABODA BAMBAMCIN SIYASA 
Duniyar Finafinai

DUK WANDA TACE HARKAN FM YAFI ZAMAN AURE TANA TARE DA WAHALA

admin November 26, 2019 No Comments

DUK WANDA TACE HARKAN FM YAFI ZAMAN AURE TANA TARE DA WAHALA Daga Madina Ibrahim Jaruma Halima Atete ta kasance shahararriyar jaruma mai jan zarenta…

View More DUK WANDA TACE HARKAN FM YAFI ZAMAN AURE TANA TARE DA WAHALA
Duniyar Finafinai

BA SABODA HARKAN FM NA BAR GIDAN MIJI BA – KK

admin November 26, 2019 No Comments

BA SABODA HARKAN FM NA BAR GIDAN MIJI BA – KK Daga Madina Ibrahim Tsohuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Fati KK ta dawo fim a karo…

View More BA SABODA HARKAN FM NA BAR GIDAN MIJI BA – KK
Duniyar Finafinai

FATI WASHA TA SAMU BABBAN LAMBAN GIRMAMAWA A BIRNIN LONDON

admin November 4, 2019 No Comments

FATI WASHA TA SAMU BABBAN LAMBAN GIRMAMAWA A BIRNIN LONDON Daga Madina Ibrahim Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Fatima Abdullahi da ake kira Fati Washa ta…

View More FATI WASHA TA SAMU BABBAN LAMBAN GIRMAMAWA A BIRNIN LONDON
Duniyar Finafinai

BAYAN TASHA WAHALA A ZAWARCI SHEKARA 13 ALLAH YABATA MIJIN AURE

admin November 4, 2019 No Comments

BAYAN TASHA WAHALA A ZAWARCI SHEKARA 13 ALLAH YABATA MIJIN AURE Daga Madina Ibrahim Wani labari da muke samu a yau Juma’ar nan ya bayyana…

View More BAYAN TASHA WAHALA A ZAWARCI SHEKARA 13 ALLAH YABATA MIJIN AURE
Duniyar Finafinai

DA GASKENE ADAMU ZANGO YAFI WASU GWAMNONIN AREWA AMFANI ?

admin October 25, 2019 No Comments

DA GASKENE ADAMU ZANGO YAFI WASU GWAMNONIN AREWA AMFANI ? Daga Aliyu Mustapha Shugaban makarantar Professor Ango Abdullahi da ke birnin Zariya, Dr Shamsuddeen Aliyu…

View More DA GASKENE ADAMU ZANGO YAFI WASU GWAMNONIN AREWA AMFANI ?
Duniyar Finafinai

JARUMAN HAUSA FM TANA ZAMAN BAKWANTA A GIDAN KURKUKU

admin October 18, 2019 No Comments

JARUMAN HAUSA FM TANA ZAMAN BAKWANTA A GIDAN KURKUKU Daga Madina Ibrahim Wata kotun majistare mai zama a Kano ta bada umarnin cigaba da tsare…

View More JARUMAN HAUSA FM TANA ZAMAN BAKWANTA A GIDAN KURKUKU

Posts navigation

Page 1 Page 2 … Page 4 Next page

Recent Posts

  • cikin Daren jiya jami’an tsaro sun kwashe Almajiran Dahiru Bauchi a Kaduna
  • FAFATAWÀR NASARAWA UNITED DA KANO PILLARS YA BURGE JAMA’A
  • ABIN DA AKE GUDU YA MATSO KUSA – Jima’an Amotekun Sun Kashe Fulani 7 A Ibarapa
  • Gwamnatin tarayya da Majalisar Dinkin Duniya sun raba kayan abinci a Abuja
  • Rigakafin cutar Korona yana da mahimmanci ga al’umman Nijeriya- binciken MDD

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top