• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Labaran Duniya

Labaran Duniya

YANZU YANZU : Kasar Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar

admin August 11, 2023 No Comments

Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar Ƙasar Rasha ta gargaɗi ƙungiyar Ecowas game da ɗaukar matakin soji da ta ce za ta yi…

View More YANZU YANZU : Kasar Rasha ta gargaɗi Ecowas kan tura sojoji Nijar
Labaran Duniya

KU SAURARA : Za a kara farashin Manfetur a Najiriya saboda ….

admin August 11, 2023 No Comments

Farashin man fetur zai iya ƙaruwa saboda tashin dala Za a iya cewa har yanzu tsugune ba ta ƙare wa ‘yan Najeriya ba, game da…

View More KU SAURARA : Za a kara farashin Manfetur a Najiriya saboda ….
Labaran Duniya

TARON ECOWAS KAN NIJAR: Ana bukaci Dakaru su zauna cikin shirin kota kwana

admin August 10, 2023 No Comments

Shugabannin ƙasashen Ecowas sun ba da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a…

View More TARON ECOWAS KAN NIJAR: Ana bukaci Dakaru su zauna cikin shirin kota kwana
Labaran Duniya

Shugaban Kasar Nijar yana niman agajin gaggawa daga Kasar Rusha dan Tinkara Sojojin Ecowas

admin July 30, 2023 No Comments

Dakarun sojin Nijar da suka yi wa gwamnatin farar hula ta Mohammed Bazoum juyin mulki na kira ga ƙasar Rasha da ta kawo musu dauki,…

View More Shugaban Kasar Nijar yana niman agajin gaggawa daga Kasar Rusha dan Tinkara Sojojin Ecowas
Labaran Duniya

JUYIN MULKIN NIJAR AKWAI LAUJE CIKIN NADI.NIJAR ZATABI TSARIN MALI DA BURKINA-FASO -Ganaral Abdulrahamani.

admin July 29, 2023 No Comments

JUYIN MULKIN NIJAR AKWAI LAUJE CIKIN NADI.NIJAR ZATABI TSARIN MALI DA BURKINA-FASO -Ganaral Abdulrahamani. Sabon Shugaban kasar Nijar Ganaral Abdulrahamani Chanid ya bayyana cewa zaiyi…

View More JUYIN MULKIN NIJAR AKWAI LAUJE CIKIN NADI.NIJAR ZATABI TSARIN MALI DA BURKINA-FASO -Ganaral Abdulrahamani.
Labaran Duniya

A karo na farko jirgin kasar Syria ya sauka birnin jidda na Saudiyya

admin May 15, 2023 No Comments

. A karo na farko jirgin kasar Syria ya sauka birnin jidda na Saudiya dauke da manyan jami’an gwamnatin Syria. Tawagar karkashin jagorancin ministan harkokin…

View More A karo na farko jirgin kasar Syria ya sauka birnin jidda na Saudiyya
Labaran Duniya

Shekaru 5 Yana Yin Rami A Sirrince Da Cokali A Brazil Domin Tserew

admin May 8, 2023 No Comments

TIRƘASHI: Wani Fursuna Ya Kwashe Tsawon Shekaru 5 Yana Yin Rami A Sirrince Da Cokali A Brazil Domin Tserewa, Yana Gamawa Ya Ɓullo A Ɗakin…

View More Shekaru 5 Yana Yin Rami A Sirrince Da Cokali A Brazil Domin Tserew
Labaran Duniya

cocin Pentecostal a Afirka ta Kudu ta daura auren mata 800 ranar bikin Easter

admin April 18, 2023 No Comments

Fiye da mutum 800 aka ɗaura wa aure a cocin Pentecostal da ke Kgabalatsane a Afirka ta Kudu ranar Lahadi lokacin bikin Easter

View More cocin Pentecostal a Afirka ta Kudu ta daura auren mata 800 ranar bikin Easter
Labaran Duniya

KO KUNJI – Kasar Saudiyya ta ce mai yuhuwa za’a cika azumi Talatin 30 a bana.

admin April 17, 2023 No Comments

Kasar Saudiyya ta ce za’a cika azumi Talatin 30 a bana. Ma’aikatar kula da lamuran Addini ta kasar Saudiya tare da hadin Gwiwa da Hukumar…

View More KO KUNJI – Kasar Saudiyya ta ce mai yuhuwa za’a cika azumi Talatin 30 a bana.
Labaran Duniya

Mata sama da 4000 suka amfana da shirin koyan sana’ar Hannu a Cross River

admin April 10, 2023 No Comments

Mata sama da 4000 suka amfana da shirin koyan sana’ar Hannu a Cross River Daga Zubairu M.Lawal Cikin tallafin da Majalisan Dinkin Duniya da kungiyar…

View More Mata sama da 4000 suka amfana da shirin koyan sana’ar Hannu a Cross River

Posts navigation

Page 1 Page 2 … Page 38 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top