Duniyarmu A Yau
  • Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Siyasa

Siyasa

KO KUNSAN – WAYE SABON SHUGABAN JAM’IYYAR APC NA JIHAR NASARAWA?

admin December 10, 2020 No Comments

ana cigaba da tattaunawa tsakanin jiga jigan ya’yan Jam’iyyar APC a da suka bada da Gwamna Abdullah Sule da Sanata Abdullah Adamu da Sanata Umar…

View More KO KUNSAN – WAYE SABON SHUGABAN JAM’IYYAR APC NA JIHAR NASARAWA?
Siyasa

ANA TSAKA DA TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM’IYYAR APC A NASARAWA

admin December 10, 2020 No Comments

Ya zuwa yanzu Gwamna Abdullah Sule yana jagorantar taron masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APC, a zauren taro na Alhaji Aliyu Akwe Doma Banquet…

View More ANA TSAKA DA TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM’IYYAR APC A NASARAWA
Siyasa

TARABA MAJALISA NA NEMAN YIN FITO NA FITO DA BANGAREN SHARI’AR

admin November 24, 2020 No Comments

Taraba: Majalisa Na Neman Yin Fito Na Fito Da Bangaren Shari’ar Najeriya Daga Umar El-faruk Wannan na zuwa ne baya da alkalin kotu dake shara’a…

View More TARABA MAJALISA NA NEMAN YIN FITO NA FITO DA BANGAREN SHARI’AR
Siyasa

BABU WANDA ZAIYI TAKARA DA GWAMNA ABDULLAH SULE A ZABEN 2023 DAGA YAN KIN NASARAWA TA YAMMA – Sanata Abdullah Adamu.

admin October 17, 2020 No Comments

BABU WANDA ZAIYI TAKARA DA GWAMNA ABDULLAH SULE A ZABEN 2023 DAGA NASARAWA TA YAMMA – Sanata Abdullah Adamu. Daga Zubairu M Lawal Tsohon Gwamnan…

View More BABU WANDA ZAIYI TAKARA DA GWAMNA ABDULLAH SULE A ZABEN 2023 DAGA YAN KIN NASARAWA TA YAMMA – Sanata Abdullah Adamu.
Siyasa

ZABEN ONDO: DAN BANGAN SIYASA YA TARWATSA JAMI’AN ZABE DA MASU KADA KURI’A A AKURE TA KUDU

admin October 10, 2020 No Comments

ZABEN ONDO: DAN BANGAN SIYASA YA TARWATSA JAMI’AN ZABE DA MASU KADA KURI’A A AKURE TA KUDU Daga Zubairu Lawal Jami’an zaɓe da masu jefa…

View More ZABEN ONDO: DAN BANGAN SIYASA YA TARWATSA JAMI’AN ZABE DA MASU KADA KURI’A A AKURE TA KUDU
Siyasa

TSOHON SHUGABAN APC ADAM OSHIOMHOLE BA SHI DA GODIYAN UBANGIJI – GWAMNA WIKE

admin August 11, 2020 No Comments

TSOHON SHUGABAN APC ADAM OSHIOMHOLE BA SHI DA GODIYAN UBANGIJI – GWAMNA WIKE Daga Ahmad kimanin Shugaban yakin neman zaben jam’iyyar PDP a jihar Edo,…

View More TSOHON SHUGABAN APC ADAM OSHIOMHOLE BA SHI DA GODIYAN UBANGIJI – GWAMNA WIKE
Siyasa

APC TA SAMU GAGARUMIN NASARA A ZABEN DAN MAJALISA A NASARAWA

admin August 9, 2020 No Comments

APC Ta Lashe Zaben Dan Majalisa Da Aka Sake A Jihar Nasarawa Daga Zubairu M Lawal Dan takarar jam’iyyar APC, Ismail Danbaba, ya lashe zaben…

View More APC TA SAMU GAGARUMIN NASARA A ZABEN DAN MAJALISA A NASARAWA
Siyasa

ZA MU YI WA PDP DUKAN KURI’A A ZABEN DAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR NASARAWA – HAJARA DAN YARO

admin July 10, 2020 No Comments

ZA MU YI WA PDP DUKAN KURI’A A ZABEN DAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR NASARAWA – HAJARA DAN YARO Daga Zubairu M Lawal Hajiya Hajara Ibrahim…

View More ZA MU YI WA PDP DUKAN KURI’A A ZABEN DAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR NASARAWA – HAJARA DAN YARO
Siyasa

JAM’IYYUN PDP DA APC SUNA SAN’INSA TSAKANIN SU KAN ZARGIN HULDA DA YAN DAMFARA

admin July 7, 2020 No Comments

Jam’iyyar APC ta yi kira ga jami’an tsaro da su tuhumi wasu daga cikin jiga-jigan `yan PDP a dalilin alaka da suje da shi da…

View More JAM’IYYUN PDP DA APC SUNA SAN’INSA TSAKANIN SU KAN ZARGIN HULDA DA YAN DAMFARA
Siyasa

GWAMNAN NASARAWA YA YI GANAWA TA MUSAMMAN DA YA’YAN JAM’IYYAR APC DOMIN ZABEN DAN MAJALISA

admin July 2, 2020 No Comments

Gwamnan Nasarawa Ya Yi Ganawa Ta Musamman Da Jiga-Jigan APC Don Tabbatar Da Dan Takarar Majalisa Daga Zubairu M Lawal Gwamna Abdullahi A.A Sule ya…

View More GWAMNAN NASARAWA YA YI GANAWA TA MUSAMMAN DA YA’YAN JAM’IYYAR APC DOMIN ZABEN DAN MAJALISA

Posts navigation

Page 1 Page 2 … Page 12 Next page

Recent Posts

  • cikin Daren jiya jami’an tsaro sun kwashe Almajiran Dahiru Bauchi a Kaduna
  • FAFATAWÀR NASARAWA UNITED DA KANO PILLARS YA BURGE JAMA’A
  • ABIN DA AKE GUDU YA MATSO KUSA – Jima’an Amotekun Sun Kashe Fulani 7 A Ibarapa
  • Gwamnatin tarayya da Majalisar Dinkin Duniya sun raba kayan abinci a Abuja
  • Rigakafin cutar Korona yana da mahimmanci ga al’umman Nijeriya- binciken MDD

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top