• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Category: Tattaunawa

Tattaunawa

Hadin giwa da kamfanonin da zasu kula da Na’urorin jinya a Asibitin DASH, zai kawo cigaban kiwon lafiya a Nasarawa

admin August 20, 2021 No Comments

Hadin giwa da kamfanonin da zasu kula da Na’urorin jinya a Asibitin DASH, zai kawo cigaban kiwon lafiya a Nasarawa Daga Zubairu M Lawal Lafia…

View More Hadin giwa da kamfanonin da zasu kula da Na’urorin jinya a Asibitin DASH, zai kawo cigaban kiwon lafiya a Nasarawa
Tattaunawa

LIKITAN TALAKAWA YA TATTAUNA DA ALUMMAN MAZABAER NASARAWA TA KUDU

admin January 2, 2021 No Comments

Likitan Talakawa Dakta Joseph Haruna Kigbu ya tattauna da dubban magoya baya yan sa a jiya jama’a , inda aka tattauna batun samar da zaman…

View More LIKITAN TALAKAWA YA TATTAUNA DA ALUMMAN MAZABAER NASARAWA TA KUDU
Tattaunawa

RASHIN TSARO – AL’UMMAN SUN CE “MUNA SON BUHARI YA SAUKA DAGA MULKIN NIJERIYA

admin November 30, 2020 No Comments

Rashin tsaro: ‘Muna so Buhari ya sauka daga mulkin Najeriya’ ‘Yan Najeriya da dama musamman a shafukan sada zumunta sun fusata, inda suke tattaunawa kan…

View More RASHIN TSARO – AL’UMMAN SUN CE “MUNA SON BUHARI YA SAUKA DAGA MULKIN NIJERIYA
Tattaunawa

2019 Silas Agara ne Xan Takararn Gwamna a Nasarawa

admin August 30, 2018 No Comments GwamnaMajalisaNigeriaPDPSojojiTambuwal

2019 Silas Agara ne Xan Takararn Gwamna a Nasarawa Inji NLC Daga Zubairu T M Lawal Lafia Tawagar kungiyar Kwadago karkashin jagorancin Shugabanta na Jihar…

View More 2019 Silas Agara ne Xan Takararn Gwamna a Nasarawa
Siyasa Tattaunawa

Silas Agara ya cancanta ya zama Gwamnan Nasarawa

admin August 20, 2018 No Comments Adam OshiomholeAPCBuhariDSSEFCCGwamnaNigeriaPDPSiyasa

Silas Agara ya cancanta ya zama Gwamnan Nasarawa Inji Mrs.Aishatu Daga Zubairu  Lawal Sunana Aishatu Isa Idoma  jigoce a tawagar yakin niman zaven Xan takarar…

View More Silas Agara ya cancanta ya zama Gwamnan Nasarawa

Recent Posts

  • Sama da matasa 10,000 suka gudanar da Zanga zangar nuna goyon baya ga Yahaya Bello a Nasarawa
  • Wani matashi ya kirkire mashin na Noma a Nijeriya
  • Mutumcina shine na zabe Matawallen Toto a matsayin Sanata – inji Chairman Kokona
  • Matawallen Toto yafi kowa Chanchanta a yan takarar Sanata – Inji Alhasan Gambo Chocho
  • Za tabbatar da zaman lafiyan Nijeriya idan na zama Shugaban kasa Inji Bokola Saraki

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top