Gobe Bikin Babbar Sallah: Buhari ya bar Abuja zuwa Daura

Gobe Bikin Babbar Sallah: Buhari ya bar Abuja zuwa Daura

Daga Zubairu lawal

 

Rahotannin da muka samu sun tabbatar mana da cewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bar Abuja domin tafiya zuwa mahaifarsa, Daura, dake jihar Katsina inda zai yi bukukuwan sallah babba. Kafin tafiyarsa Shugaban Qasan ya gana da yayi ganawar sirri tare da shugabannin hukumomin tsaro a fadar sa dake Abuja, kamar yadda jaridar The Nation ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *