Ko Raheem sterling zaije Madrid ?

Ko Raheem sterling zaije Madrid ?

Daga Aliyu Mustapha

Ita kuwa Sky Sports ta bayar da rahoton cewar Real Madrid tana sha’awar sayen dan wasan gaban Manchester City Raheem Sterling, mai shekara 23, amma ba a wannan bazara ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *