Najeriya baza ta amince da wariyan jinsi a wuraren aiik ba.

Najeriya baza ta amince da wariyan jinsi a wuraren aiik ba.

Daga Zubairu TM Lawal Lafia

Bayan gudanar da taron hadakar kula da rayuwar qananan yara da kungiyar UNICEF ta shira a watan daya gabata a jihar Borno .

Majalisar Dinkin Duniya sun kirkiriro wani shiri Wanda zai kare babbacin wariyan jinsi a wuraren auyuka a Najeriya saboda yadda za’a qara Samar da zaman Lafiya da fahintar juna.

Taron yayi nuni da yadda Ma’aikata zasu hada hannu su riqa gudanar da ayyukansu walau na Gwamnati ko na al’amurar da ya shafesu batare da yin al’aqari da nuna bambamcin jinsi ba.

Da kuma yadda za’a koyar da ilumin zaman takewa tare a makarantu saboda nuna kauna ga janyo mutum kusa yana sanya fahintar juna.

India dukkanin mahalarta taron suka amince da hadinkai domin ayyuka tare ba tare da nuna wariya ba a tsakaninsu.

Sun kuma amince zasu yadda wanan manufar a cikin qabilunsu dama alumma mazauna qarqara.
Hakiqa nuna wariyan jinsi yakan haifar da matsalolin da akan kasa fahintar juna.
Saboda haka Gwamnatin Nijeriya baza ta amince a samu wanan tsakanin ma’aikatanta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *