FA Cup:  Gasar kece reni Arsenal da Manchester United

FA Cup:

 Gasar kece reni

Arsenal da Manchester United

 Arsenal za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan zagaye na hudu a gasar kofin kalubalen Ingila wato FA Cup.

Gunners ta lashe kofin FA sau 13, ita kuwa United tana da shi guda 12

Me zakace game da wannan was an a lokacin da Man United zataso ta kamo Arsenal ita kuma Arsenal  zatayi kokarin tsere mata ? up up up

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *