SHARI’AN ZABE – Atiku ya samu nasara ta farko a kotun sauraron karar zabe

SHARI’AN ZABE – Atiku ya samu nasara ta farko a kotun sauraron karar zabe

Daga Aliyu Mustapha

Kotundaukakakarata umarci hukmarzabemai zaman kanta takasa (INEC)da tabawa dan takarar shugaban kasa da akakayar azabenranar 23ga watanFabrairu,Atiku Abubakar, da jam’iyyar sa,PDP, damar dubadukkan kayayyakida aka yi amfanida su a zabenshugabankasa.
Kotun mai alkalaiukukarkashin jagorancinAbdul Abokita ce INEC ta bawa Atiku daPDPdamaryin nazari dabinciken kwakwafiakandukkankayan daaka yiamfani dasua zaben.
Dayake karanto hukuncindakotun yankebisa amincewar alkalan uku, Mista Aboki,yahana Atiku daPDPgudanarda binciketa hanyarkimiyyar zamani (Forensivanalysis)akan kayan aikin zabendaINEC za ta ba sudon suduba.
Kazalika,kotunta hana INEC bayar dakayanaikin zaben domin gudanardabinciketa hanyarkimiyyar zamaniakan su.

Harila yau,kotunta hana masana binciketa hanyar kimiyyar zamani sudubakayan aikin zaben, musamman fom din EC48 dawasuragowarkayayyakinkamar yaddama sushigardakarasuka nema.

Mista Aboki yabayyanacewarChris Uche,lauyanwanda yashigar, baiyikuskureba wajen nemankotunta bawa wanda yake karewa damaryin biciketa hanyarkimiyya a kankayan zabenbisa kafa hujja dahukuncin kotunsauraron karar zabe ta yiabaya.

Saidai,yace yin hakantamkaryi wa mai karawata alfarma ce ta musamman.

Kotun daukakakararce ta maye gurbin kotunsauraron korafin zabe.

Atiku dajam’iyyar PDP na kalubalantar sakamakonzaben shugaban kasa na ranar 23 gawatanFabrairudaINEC ta bayyanashugabaBuhari amatsayinwanda yayinasara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *