KU KARANAT – Zidane ya maye gurbin Solari a Real Madrid

Ta tabbata: Zidane ya maye gurbin Solari a Real Madrid

Daga Ibrahim Lawal

Watanni 10bayan ya bar kociyan kungiyarkwallon kafa ta RealMadrid,Zidane ya sakedawowaa matsayin sabon kociyan kungiyarda zai mayegurbin SantiagoSolari,wandaya jagoranci kungiyarna tsawon watanni 5kacal.

Zidane,tsohondan wasan tsakiyana kungiyar Real Madrid, yabarkocinkungiyar ne bayan yakai ta ganasaraagasar zakarunturaiharsau ukuajere.
Mai shekaru46,Zdanezaicigabadajan ragamar kungiyar harzuwashekarar2022,kamar yaddamahunkuntar kungiyar sukasanar.
Kungiyar Madrid na matakina ukuagasar kasar Spain, akwai tazarar maki12 tsakanin Madrid daBarcelona,babbar abokiyar hamayyarta dakematakina daya.

Kungiyar ta salamiSolariduk danasarar doke kungiyar Valladolid 4-1awasan gasarLaliga dasuka fafataranar Lahadi.

Mahukuntar kungiyarMadrid sun yanke shawararsallamar Solarine bayan kungiyar Ajax ta kasar Neitherland ta lallasa ta hargidada4-1.Kazalikakungiyar ta shakashia hannun babbar abokiyarhamayyarta afafatawar suagasar cin kofin CopadelReydagasar Laliga daake yiwatakeda ElLasico.

Zidane yaajiye aikin kocinkungiyarMadrid bayan samun nasarar doke kungiyar Liverpoolawasankarshe na cin kofin gasar zakarunturai.

Solariyazama kociyanMadrid bayan kungiyar ta salami Julen Lopetegui,wanda yakarbi aikidaga hannunZidane.
“ Real Madrid namika godiyagaSolaribisajazircewa da biyayyarsagaaikin sa, ” acewarkungiyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *