KAI TSAYE – Me ke faruwa wajen fadin Sakamakon zaben Bauchi?
Daga Zubairu M Lawal
Babban komishinan zabe da ke kula da shiyar Bauchi Gombe Borno Bauchi Yobe Alh Baba Arfo ya iso jihar Bauchi, suna tare da baturen zabe na jihar Bauchi Prof kyari Muhammad
Yanzu sun fara shirin karbar Sakamakon zaben kai tsaye
Tun jiya ake dakon ganin an sanar da sakamakon amma abin yaci tura . ya zuwa yau anga sauyin lamari