KO KUNJI – Ortom ya lashe zaben Benue

Ortom ya lashe zaben Benue

Daga Zubairu M Lawal

Dan takarar jam’iyyar PDP kuma gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya lashe zaben jihar Benue inda ya samu kuri’u 434,473 sai kuma Emmanuel Jime na jam’iyyar APC ya samu kuri’u 345,155.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *