Gwamnatin tarayya zata kawo karshe cutar }anjama’u Shugaban Buhari

Gwamnatin tarayya zata kawo karshe cutar }anjama’u

Shugaban Buhari

Daga Zubairu M.lawal

Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kawar dar }anjama’u a }asana nan kafin nan da shekarar 2021 da yake jawabi a taron bikin ranar tunawa da masu cutar }anjama’u ta Duniya Shugaba Buhari wanda Ministan Lafiya  Farfesa Isaac Adewole ya wakilta yace; Gwamnati ta himmatu wajen kawar da cutar }anjama’u a wanan }asan kafin nan da shekarar 2021.

Yace mutani suke fama da wanan cutar adadinsu yakai kimanin kasha 1.4 inda yace tuni Gwamnati ta tanadi magunguna da alurai aka sanyasu a manyan Asibitochin Gwamnatin tarayya dake Jihohi saboda wadanda ke fama da wanan cutar suje su rika sha .

Yace; duk wani mataki na yaki da cutar }anjama’u Gwamnati ta tanadeshi kuma tana }ara kira ga wadanda suke da wanan cutar das u garzaya zuwa Asibitochin dake kusa dasu domin karban magunguna da zai taimaka masu.

Idan suna amfani da magani zai taimaka masu wajen yakan  }arfin ciwo ya hanashi cigaba sai dai yayi ta ci baya.

Taron day a gudana a ranar 14 ga watan uku ya nuna mahimmancin bada kulawa ga masu cutan }anjama’u. yace bai kamata ana nuna masu }yamaba kuma a daina gudunsu a ri}a jansu kusa ana walwala dasu saboda suma su samu karfin jiki. Inji Shugaban kula da lafiyan masu }anjama’u ta majalisar [inkin Duniya  Dakta  Sidbe.

Yace akwai }asashe da dama da suka himmatu wajen kawar da wanan cutar a }asashensu tun daga shekarar 2010 kuma sunga amfanin wanan himmar saboda cutan yaragu da kaso mai yawa , sabanin Nijeriya da take tafiyar hawainiyya wajen yaki da cutar gay a }asanta.

Shugaban kula da kiwon lafiya na sashin }anjama’u na Majalisar [inkin Duniya ya roki ma’aikatan kiwon Lafiya ta Nijriya da tayi tsayin daka wajen magance wanan cutar a }asanta. Saboda rashin maganceshi shike sawa yake dada yawaita cikin alummanta.

Itama Jakadiyar Mata ta Majalisar [inkin Duniya tace; yana da mahimmanci masu wanan cutar su rika zuwa karban magani saboda shan magani yana rage karfin cutar ya hanashi ci gaba . amma idan basu karban magani suna sha to yana yi masu babban illa idan suna dashi matansu da mata masu ciki da yaran da ake Haifa duk suna kamuwa dashi maimakon a ragu kaga an }aru da cutar cikin alumma.

Shna maganine kadai zai taimaka mana wajen yin bankwana da wanan cutar.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *