RIKICI TA BARKE – Ali Nuhu Ya maka Adam Zango a Kotu

Rikici ta barke Ali Nuhu Ya maka Adam Zango a Kotu
Daga Ibrahim Lawal
Yau kotu za ta fara zaman sauraron karar da jarumi Ali Nuhu ya maka Jarumi Adam Zango a kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano.
Ana sa ran da yammacin nan ne kotun za ta zauna don sauraron karar da a ka shigar a gabanta.
Ali Nuhu dai ya shigar da karar ne don zargin Zango da yayi da ci mishi mutunci da keta haddi.
Majiyar jaridar Duniyarmu ayau ta tabbatar mana da cewa, akwai yiwuwar a tasa keyar Adam Zango zuwa gidan kaso a yau din nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *