Yan Sanda sunce Free Zakzaky, Sojoji sunce Free Zakzaky
Yan Sanda sunce Free Zakzaky, Sojoji sunce Free Zakzak
Daga Aliyu Mustapha
Alamu sunan nunawa cewa yanzu alumman birnin tarayyar Nijeriya sun fahinci almajiran Sheakh Zakzaky mutanine da suke niman yancinsu saboda zaluncin da akayi masu na kisan dubban alumma maza da mata a shekarar 2015 a garin Zaria jihar Kaduna.
Jama’an tsaro da jama’an dake gudanar da ayyukan yau da kullun a cikin birnin tarayyar Nijeriya sunyi korafi ga cewa hakika Gwamnati bata da gaskiya .masamman a bangaren Shari’a saboda babban kotun tarayyar tabada dama a sake Sheakh Ibraheem Zakzaky tare da mai dakinsa a kuma biyasu diyya a gina masu ida a duk inda suka zabe a fadin kasanan sanan a bashi kariya ,amma Gwamnati taki kememe.
Wanan ya sanya almajiransa suka maida birnin tarayyar Nijeriya ta zama cibiyar gudanar da tarurukansu manya da kanana.
Wani jami’in tsaro da ya bukaci a sakaye sunanasa wanda yake rike da babban mukami , yace ; abaya muna zaci kamar yadda Gwamnati take gaya mana cewa YAN Shi’a sunfi yan boko haram hatsari.
Kuma babu bukatar a kusancesu ko a sauraresu saboda hadarinsu. A lokacin mun amince kuma muna ganin YAN Shi’a a matsayin miyagu kuma abokan gaba wadanda suke bukatar sayar da kasan nan da alumman cikinta.
Hakan ya sanya da zarar sun fito muma bamu daga masu kafa dau nau’in karfinmu sai munyi amfani dashi wajen tarwatsasu mu kashe su.
Amma da yake suna da gaskiya kuma abinda ake fada a kansu muna lura bamu taba gani ba.
Bamu taba ganinsu da sanduna ko wukake ko wani kalar makami ba.
Kuma bamu taba ganin sun duke wani jami’in tsaro ba. Duk abinda muke masu basu ramawa anan suke barinshi. Basu taba nunama wani jami’in tsaro yatsa cewa abinda kukayi mana zamu rama ba.
Wanan ya sanya jami’an tsaro suka fara nazari anya gaskiyane abinda Gwamnati take fada akan YAN Shi’a? Nacewa abin tsoro ne? Idan mutaninnan barazanane ga kasan nan, meyasa idan suna zanga zanga basu taba kowa?
Kuma basu lalata komai na Gwamnati? Koda an kashe masu mutani basu mai da martani?.
Kuma meyasa idan sun kai kukansu ba’a share masu hawaye?
Idan kuma su barazanane meyasa suke hulda da mutani?.suna hawa mota suna biyan kudi ,kuma idan kayi mu’a mala dasu zakaji dadi .
Ya kara da cewa wani lokacin koda mun harbesu idan komai ya lafa ,zakaga suna sayan ruwa suna bamu harma da abinchi. Wanan ya sanya jami’an tsaro da dama suna kyamatar Gwamnati saboda abinda takeyiwa YAN shi’a .
Wanan ya sanya alumman dake rayuwa a cikin Abuja sun fahinci Sheakh Zakzaky shine mafita ga kasan nan. Kuma sun amince da YAN Shi’a fiye da amincewa da Gwamnati.
Suna tare da YAN Shi’a fiye da jami’an tsaro. Sun yarda an zalunce Sheakh Zakzaky da jama’anshi. Kuma Gwamnati ta fita aran alumman dake harkoki a birnin tarayya saboda zalunci irin na wanan Gwamnati na take hakin Dan Adam.
Yanzu har jami’an tsaro suna suna tare da YAN Shi’a a boye ga masu ababen hawa suma suna fadin free Zakzaky, Free Zakzaky. Fasinjoji a mota suce , Free Zakzaky, Mata a gida suce Free Zakzaky, yara suce Free Zakzaky.
Ko a barikokinmu idan aka zalunce wani sai kaji ana cewa Free Zakzaky, Free Zakzaky, Free Zakzaky yanzu abin ya zama yayi .
Yansada suna cewa Free Zakzaky, Soja suna cewa Free Zakzaky D.S.S suna cewa Free Zakzaky NSCDC suna cewa free Zakzaky, kai kowama yana cewa free Zakzaky.
To yanzu meyarage Musulmai da Kirista suna fadin Free Zakzaky, yanzu da zarar anyi ba dai dai ba sai kaji ana cewa Free Zakzaky, da zarar kaji haka to anyi zalunci.