Gaskiyar magana ni ba fasika bace ku sani – Nafisa

Gaskiyar magana ni ba fasika bace ku sani – Nafisa
.
Duk Mai yin Maita da Naci Akaina Sai dai ya HAKURA, Babu wanda zai san Ni’imata idan ba Mijin da zan Aura ba, Wannan Shine ALWASHIN dana yiwa Kaina Insha ALLAHU
.
Ficecciyar Jarumar Fina finan Hausa ta “Kanywood” NAFISA ABDULLAHI ta kare kanta ga mutanen dake yiwa Masu Sana’ar Fina finan Hausa Kallon Mutanen banza
.
Jarumar Nafisa ta kame kanta ba ruwanta da kudin kowa, Domin ba a Burgeta da kudi sai dai Soyayya ta Gaskiya, haka zalika Nafisa ta bayyanawa Jaridar Fina finai ta “Kanywood” Cewar masu kudi da dama ne suke son yin lalata da ita domin su kaita Su baro ta amma taki Amincewa,
.
Nafisa tace kudi basa Rudarta har idan banata bane,
.
Jama’a dai da dama nayiwa Jaruman fina finan hausa Kallon Mutanen banza da suke Gur6ata Tarbiyar Mutane sai dai ba a taru an zama d’aya ba, Inji Nafisa
.
Menene Ra’ayinku Gamai da Furucin Nafisa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *