ARSENAL TA CIMMA YARJEJENIYAR DA CHELSEA AKAN DAUKAR DAVID LUIZ £8M

ARSENAL TA CIMMA YARJEJENIYAR DA CHELSEA AKAN DAUKAR DAVID LUIZ £8M (BBC)*
.
Daga Ibrahim Lawal
*Arsenal Ta cimma yarjejeniyar da qungiyar Chelsea akan daukar dan wasan bayanta David Luis kan kudi £8m*
.
*Luiz ana sakaran zai kammala komawa Arsenal a Safiyar Ranar karshen Rufe kasuwar Sayayyar yan wasa.*
.
*Rahoto daga BBC, David Luiz zai koma takwarar Chelsea a Birnin London Arsenal akan kudi £8m*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *