YA KAMATA BUHARI YABA MATA MANYAN MUQAMAI A GWAMNATI – Kallon

Ya kamata Buhari ya baiwa mata manyan muqamai – Kallon

Daga Zubairu T M Lawal Lafia

Codinata na Majalisar Xinkin Duniya a Nijeriya Mista Edward Kallon yayi kira ga Shugaban qasa Muhammad Buhari da ya taimaka ya baiwa manyan mata da suka cancanta manyan muqamain Gwamnati.

Yace; mata suna taka mahimmayar rawa wajen gudanar da harkokin siyasa a Nijeriya.

Ya qara da cewa ; idan aka baiwa mata jagoranci ana samun mahimmiyar cigaba a cikin alumma. Kuma ana samu. Sauye sauye masamman vangaren zaman lafiya da kyawawan dabu’u ga matasa.

Mista Edward Kallon yayi wanan kirane a wajen taron kungiyar matan Afirika reshen Nijeriya na wanan shekarar.

Yace; harkan siyasan yanzu  baya gudana sai da mata saboda mata suna qara wayar da kan alumma da nuna masu mahimmancin su . Da yadda zasu riqa tafiyar da rayuwarsu. Da kuma harkan ilumin yaransu .

Ya qara da cewa ; Shugaba Buhari yayi tunanin ya duba irin rawar da matan Nijeriya suka taka a harkan siyasan 2019.

Sannan mata sun qara wayar da kan matasa wajen jajircewa da niman hakinsu da zama kyawawan mutani masu kima da daraja.

Sannan yace; baiwa mata muqamai masu girma yana qara gina Gwamnati.

Haka zaliqa jakadar qasar Germany a Nijeriya Dakta Tunji da John Asaolu wadanda suka halarci taron sun bayyana mahimmancin wanan kungiyar ta Matan Afirika masu fafutukar niman yanchin mata da gina rayuwar qananan yara.

Sannan suka nuna jin dadinsu da wanan shawarar da Majalisar Xinkin Duniya ta baiwa Shugaban Nijeriya dama sauran Shugabannin Afirika.

A nata jawabin Uwargidan Shugaban qasar Nijeriya Hajiya Aisha Buhari wanda Dakta Dr Sajo
Hani,  ta wakilta . ta bayyana jin dadinta da yadda ake samun cigaban kungiyoyin mata masu fafutukar niman yanchin mata da gina rayuwar yara qanana.

Tace; rayuwar yara qanana baya inganta sai da sanya hannun iyaye mata .saboda iyaye mata sune sukasan yadda suke tarbiyantar da yaransu.

Ta qara da cewa tarbiyan yara babban cigabane a vangaren tsaro da zaman lafiya.

Itama Misis Phumzile Mlambo Shugaba a kungiyar ta nuna irin bajintar da kungiyar tayi wajen taimakawa mata da samar masu da qananun sana’o’in hannu na dogaro da kai.

Tace ; kungiyar yana qara wayar dakan mata wajen ganin sunyi karatu da yadda zasu koyar da tarbiyan yara . sanan da yadda zasu gina rayuwar gidajensu da mazajensu ta hanyoyin taimakon juna.

Sanan kungiyar tana da manyan Shugabannin ta a yan kuna dabam dabam. Kuma suna yaki da yadda ake zaluntar qananan yaran mata ta hanyar yin fatauchi dasu . da sanyasu ayyukan karfi ko karuwanci ta hanyar lalata tarbiyan su da sanyasu cikin muguwar hali.

Sanan kungiyar tana fadaqar da alumman karkara da biranai da shiga gida gida da kafafen yada labarai wajen wayar da kan iyaye dasu riqa kula da rayuwar yaransu. Su daina daukar su suna turasu ayyukan aikatau saboda ta nanne yara ke lalacewa.

kamata Buhari ya baiwa mata manyan muqamai – Kallon

Daga Zubairu  M Lawal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *