WANNAN BAIWAR ALLAH TANA BUKATAR TAIMAKON KU
Malama Khadija Jibrin Dattijuwace data rungumi kowa har wadanda ba “yayantaba, an shaideta da yawan bautar ubangiji, tsawon lokacin rayiwarta batada Aikin Daya wuce Sallah da nafiloli tareda Bautar ubangiji.
tanada kokarin zumunci tareda kyakkyawar shaida dakuma mu,amala da makotanta.
Ikon Allah Sai kallo, Sai gashi ubangiji ya jarabceta da lalura ta matsanancin ciwon nono (CANCER) Wanda KE Mata ciwo har yahanata runtsawa ballantana Barci.
Yanzu Haka likitoci a Asibitin Katsina sun tabbatar da cewar zatasha magani tsawon shekara biyar, Sannan Akwai bukatar Ayanke nonon dake ciwon, Sannan za,a bukaci jini roba biyu dakuma kudin gwaje gwaje naira Dubu goma Sha Daya da dari biyar, #11500.
Akwai yiwuwar kudin Aikin yanke nonon zai Kai naira DUBU DARI DA TALATIN KO DA SITTIN,(#160,000) Sannan Akwai wata Allura Mai tsadar gaske da za,ayi Mata bayan anyi Aikin,
Sannan Kudin magungunan da zata Dingasha Duk Wata sun doshi naira Dubu Biyu da Dari Biyar, SHEKARU BIYAR tsawon watanni SITTIN. kudinsu NAIRA DUBU DARI DA HAMSIN #150000.
Aqallah wannan lalurar zata iya cin jimlar Kudi kusan NAIRA DUBU DARI HUDU.
Malama Khadija Batada ‘Da namiji Sai Mata dukkansu suna GIDAN Aure Kuma basuda halin wannan Aiki ko kusa basuda iko.
Domin wannan Dattijuwa Abinda zatacima Sai Ahankali.
Sannan duk sanda za,a kaika Asibitin KATSINA Sai an biya kudin mota naira Dubu Biyar Banda kudin abincinsu, yau kusan tsawon watanni BIYU zuwa uku an rasa kudin maganin da zata Dingasha Duk Wata dubu Biyu, Sannan an rasa naira Dubu Biyar Din da za,a dinga biya Mata kudin motar da zai kaita Asibiti.
Ya Salam
, WANNan dattijuwa Bata Samun barci saboda tsananin ciwonda nonon keyi, Matukar ba,ayi Mata wannan ayyukaba to Akwai babbar barazana wacce Daya nonon zai iya kamuwa Shima.
GA lambar wayar DAKTA SANI wani likita dake kaita jihar KATSINA Yana rakasu, 07063482135.
Sannan Akwai lambar wayar sirikinta mijin “yarta Wanda KE agaza Mata 08160083252.
Babbar Alfarmar da Muke nema itace wadannan Kudi sunada matukar yawa kusan naira DUBU DARI HUDU,
Amman idan zamuyi karo Karo mu tattara Mata kwabo da sisi, Koda naira Goma kakeda iko to mu Tallafawa rayuwar wannan Dattijuwa,
Ga wadanda sukeson Ganinta Ido da Ido, zasu iya Garzayawa Jihar KATSINA KARAMAR HUKUMAR MALUMFASHI. Layin GIDAN mAlam sanda, Sai a tambayi GIDAN MALAM IBRAHIM FAYAMASA, za,a sameta da ikon Allah.
Don Allah idan da Mai iko, ko A Gwamnatance, ko masu fitarda zakka, ko masu bada sadaka ko Kuma masu bada Tallafi Don girman zatin Allah mu agazAwa rayuwar wannan baiwar Allah.
Ga wadanke nesa, kamar yadda muka Saba agazawa raunana da marasa lafiya, to ga ASUSUN DA ZAMU AGAZAWA wannan baiwar Allah, Koda naira Gomace idan muka tattara Sai kuga mun agazawa rayuwarta.
*6297049013 FCMB BANK*
*3660003265 ECO BANK*
*SANI ABUBAKAR*
taimaka mu agaza Mata Domin kaita Asibiti, RAYUWACE Sai sannu.
Don Allah KU taimaka KU isarda wannan saqo zuwaga Dukkan Wanda zai iya agazawa rayuwarta komai kankantarsa.
mun TAIMAKI rayuwar mutane dadama ta wannan hanyar, insha Allah itama zamu agazawa rayuwarta.
Insha ALLAHU zamu tabbatar da cewar mun bibiyi Aikin har asamu Nasara.
Domin Karin bayani AKIRAWO WADANNAN lambobin.
08082744019 WATHOP.
08189582091.
09039128518.
NAKU
SANI ROGO AIKAWA DALA KANO.