KU TWIMAKA, WANDA ALLAH YASA YA GANSHI YA SANARWA?

WANAN BAWAN ALLAH YA BATA YAU KUSAN KWANA HUDU DANGINSA SUNA NIMANSA ,KUMA YANA FAMA DA RASHIN LAFIYA WANDA ALLAH YASA YA GANSHI YA SANARWA DANGINSA A LAMBAR WAYA DA ADIRESHIN DAKE RUBUCE

ALLAH YASA A DACE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *