• Labarai
  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Duniyar Finafinai
  • Wasanni
  • Tattaunawa
  • Yara Manyan Gobe
    • Kiwon Lafiya
  • Labarai

Duniyarmu A Yau

Dan wayar da kan alumma da cigaban kasa

Month: January 2020

Labarai

KOTU TA YANKEWA MARYAM SANDA HUKUNCIN KISA

admin January 27, 2020 No Comments

KOTU TA YANKEWA MARYAM SANDA HUKUNCIN KISA Daga Zubairu Lawal Mata Sunyi Ihu ma Al’kali a kotu bayan ya yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa…

View More KOTU TA YANKEWA MARYAM SANDA HUKUNCIN KISA
Labarai

HARIN YAN BINDIGA NA KARA YAWAITA A TASHAR JIRGIN KASA DAKE KADUNA ZUWA ABUJA

admin January 27, 2020 No Comments

HARIN YAN BINDIGA NA KARA YAWAITA A TASHAR JIRGIN KASA DAKE KADUNA ZUWA ABUJA Daga Aliyu Mustapha Yan bindiga sun kai hari kan motocin wasu…

View More HARIN YAN BINDIGA NA KARA YAWAITA A TASHAR JIRGIN KASA DAKE KADUNA ZUWA ABUJA
Labaran Duniya

DA DUMI – DUMIN SA A SAKE KAI HARE- HARE DA ROKOKI KAN DAKARUN AMURKA DAKE IRAKI YAU

admin January 26, 2020 No Comments

DA DUMI – DUMIN SA A SAKE KAI HARE- HARE DA ROKOKI KAN DAKARUN AMURKA DAKE IRAKI YAU Musa Ahmad “Da duminsa: An kai harin…

View More DA DUMI – DUMIN SA A SAKE KAI HARE- HARE DA ROKOKI KAN DAKARUN AMURKA DAKE IRAKI YAU
Labaran Duniya

GWAMNATIN SAUDIYYA ZATA SAYA KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KASAR INGILA KAN FAM, MILIYON £350

admin January 26, 2020 No Comments

GWAMNATIN SAUDIYYA ZATA SAYA KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KASAR INGILA KAN FAM, MILIYON £350 Daga Ibrahim Lawal Mun samu labari cewa Kasar Saudi Arabia ta…

View More GWAMNATIN SAUDIYYA ZATA SAYA KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KASAR INGILA KAN FAM, MILIYON £350
Labarai

GWAMNATIN NASARAWA ZATA DAUKI MATAKI KAN MASU KARYA DOKAR SHARA -KWAMISHINAN TSAFTAR MUHALLI

admin January 26, 2020 No Comments

Gwamnatin Nasarawa zata dauki mataki kan tsaftar muhali Daga Zubairu M Lawal Lafia Gwamnatin jihar Nasarawa zata dauki matakin ba sani ba sabo kan masu…

View More GWAMNATIN NASARAWA ZATA DAUKI MATAKI KAN MASU KARYA DOKAR SHARA -KWAMISHINAN TSAFTAR MUHALLI
Wasanni

HUKUMAR KWALLON KAFAR NIJERIYA TACI TARAR KUNGIYOYIN KANO DA KATSINA

admin January 25, 2020 No Comments

HUKUMAR KWALLON KAFAR NIJERIYA TACI TARAR KUNGIYOYIN KANO DA KATSINA Daga Ibrahim Lawal Hukumar shirya gasar kwallon kafa ta Firimiyar Najeriya League Management Company (LMC),…

View More HUKUMAR KWALLON KAFAR NIJERIYA TACI TARAR KUNGIYOYIN KANO DA KATSINA
Labaran Duniya

IKON ALLAH : ALUMMA SUN GA HANNUN MUTUM YA BAYYANA A SARARIN SAMA

admin January 24, 2020 No Comments

IKON ALLAH : ALUMMA SUN GA HANNUN MUTUM YA BAYYANA A SARARIN SAMA Daga Zubairu M Lawal daren ranar Alhamis 9 ga watan Janairun nan…

View More IKON ALLAH : ALUMMA SUN GA HANNUN MUTUM YA BAYYANA A SARARIN SAMA
Labarai

Mujiya ta kai wa Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue hari a coci

admin January 24, 2020 No Comments

Mujiya ta kai wa Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue hari a coci Daga Zubairu M Lawal Jim kadan bayan kotun kolin Najeriya ta tabbatar…

View More Mujiya ta kai wa Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue hari a coci
Labarai

TAFIYAR KWANKWASO BABU TSARI BABU ALKIBLA – GANDUJE

admin January 24, 2020 No Comments

TAFIYAR KWANKWASO BABU TSARI BABU ALKIBLA – GANDUJE Daga wakilinmu Gwamnan jihar Kano da ke Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana tsohon gwamnan jihar Sanata…

View More TAFIYAR KWANKWASO BABU TSARI BABU ALKIBLA – GANDUJE
Labarai

Yan bindiga na kashe mutanena a kullun ba tare da gwamnati ta dauki mataki ba – Sanata Sani Musa

admin January 23, 2020 No Comments

Yan bindiga na kashe mutanena a kullun ba tare da gwamnati ta dauki mataki ba – Sanata Sani Musa Daga Bala Sani Sanata Mohammed Sani…

View More Yan bindiga na kashe mutanena a kullun ba tare da gwamnati ta dauki mataki ba – Sanata Sani Musa

Posts navigation

Previous page Page 1 Page 2 Page 3 … Page 6 Next page

Recent Posts

  • Bamu yarda da Kungiyar yan Bangar Fulani a Nasarawa ba -Inji Kungiyar Matasan Jihar
  • Kungiyar yan dako na taimakawa Gwamnati wajen baiwa matasa aiki a Nasarawa – Alhaji Danji Aliyu
  • Rundunar Sojan saman Nijariya ta jajantawa Gwamnatin Nasarawa bisa kisan mutani 37 da sojan sukayi kan kuskure
  • Ba da izinin Gwamna Sule Kotu ta tsare matan PDP 38 a Nasarawa ba – Piter Ahemba.
  • Rundunar yan Bangar Fulani sunyi nasara kwato Wanda akayi Garkuwa da shi a Nasarawa

Recent Comments

  • admin on BABBAN MAGANA ; Za a maida Saudiyya wani yankin nishadantarwa na Duniya
  • admin on MUTUWA TONO ASIRI ; An kore iyalan Marigayi Sarkin Lafia kan rashin biyan kudin makaranta.
  • admin on BABBAN MAGANA – INEC bazataba wani Gwamnan da YAN majalisu takardan shedar lashe zabe ba
  • admin on Mutumin da yake taimakon addini da alumman kasa zan zabe Buhari ba – Sheikh Sambo Rigachikun Daga Madina Ibrahim Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma jigo a kungiyar Izala, Sheikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya ce dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar zai zaba a zaben 2019. A karshen makon jiya ne kungiyar Izala a kasar, ta bukaci mabiyanta da su zabi Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC, wanda yake neman wa’adi na biyu. A tattaunawar da wakilinmu BBC Mustapha Kaita ya yi da Shiekh Sambo, ya bayyana dalilan da ya sa yake goyon bayan Atiku Abubakar. “Zai zabi mutumin da ya fi taimakon addinin Musulunci da taimakon jama’a da kuma amfanar da mutanen kasa,” in ji shi. Yace ; Mu ba mu karbi kudin makamai ba – Kungiyar Izala Malamin dai ya bayyana karara cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ne zabinsa a 2019 Har ila yau, malamin ya yi ikirarin cewa ya kwashe shekara 30 yana tare da Atiku, inda ya ce dan takarar ya “gina masallatan Juma’a fiye da 100.” Ana dai ci gaba da samun rabuwar kai a bangaren malaman Izala a Najeriya. A ranar Asabar ne Kungiyar Izala daya daga cikin manyan kungiyoyin addinin Islama a Najeriya ta ce Shugaba Buhari take goyon baya a zaben 2019. Shugaban kungiyar na kasa Shiekh Abdullahi Bala Lau ya ce sun yanke shawarar ne bayan wani taro na kasa da suka gudanar. Ya ce sun lura yadda ake fuskantar lokacin zabe mawuyaci, “ya kamata a yi saitin al’ummar Musulmi kan abin da ya kamata.” “Allah ya kawo saukin rigingimu da tashin bama-bamai dalilin zuwan Shugaba Buhari, illa dan abin da ya rage na fitintinun, Allah zai kawo saukinsu,” in ji Sheikh Bala Lau.
  • admin on Ra’ayin Malaman Izala ya rabu Atiku zamu zabe ba Buhari ba

Archives

  • February 2024
  • January 2024
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022
  • June 2022
  • May 2022
  • April 2022
  • March 2022
  • February 2022
  • January 2022
  • December 2021
  • November 2021
  • September 2021
  • August 2021
  • July 2021
  • June 2021
  • May 2021
  • April 2021
  • March 2021
  • February 2021
  • January 2021
  • December 2020
  • November 2020
  • October 2020
  • September 2020
  • August 2020
  • July 2020
  • June 2020
  • May 2020
  • April 2020
  • March 2020
  • February 2020
  • January 2020
  • December 2019
  • November 2019
  • October 2019
  • September 2019
  • August 2019
  • July 2019
  • June 2019
  • May 2019
  • April 2019
  • March 2019
  • February 2019
  • January 2019
  • December 2018
  • August 2018

Categories

Duniyarmu A Yau | | © Copyright All right reserved
Top