KWALAJIN ILUMI TA JIHAR NASARAWA TA TSUNDUMA YAJIN AIKI SAKAMON RASHIN BIYANSU HAKKOKINSU

Daga Zubairu M Lawal

Kwalajin Ilumi ta tsunduma yajin aiki sakamakon rashin biyansu wasu harkokin da suka dade suna nima na tsawan shekara shida.Malam Kwalajin sun tsunduma zuwa yajin aikin ne , daga safiyar ranar Littinin 3/2/2020.

Malaman suna kokawane sakamakon rashin biyansu kudaden karin matsayi na wajen aiki har na tsawan shekara shida.

A shekarun baya tsohuwar Gwamnatin jihar Nasarawa da ta shude ta bada ummurni ga Shugabannin manyan makarantun gaba da Sakondire su rika biyan Malaman  hakokin maka mancin wanan amma shuru kakeji.

Wanan ya sanya Malaman kwalajin Ilumi ta jihar Nasarawa dake garin Akwanga ta tsunduma yajin aiki daga yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *