DA DUMI DUMI – JAMI’AN TSARO SUN MAMAYE GIDAN BUBAGALADIMA

Jami’an ‘yan sanda daga hukumar kula da kadarori ta Najeriya sun mamaye gidan jigon ‘yan adawa a jam’iyyar PDP Injiniya Buba Galadima tare da umartar shi da iyalansa su fiice su bar gidan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *