Inna lillahi wa Inna Ilaihirraju’un. Allah yayiwa tsohon jarumin film dinnan me suna Ubale rasuwa a jiya daran Alhamis wanda akafisani da wanke wanke. Za’ayi jana’izarsa yau da safe idan Allah ya kaimu. Muna fatan Ubangiji Allah yayi masa rahama. Ameen
